Wiktionary
hawiktionary
https://ha.wiktionary.org/wiki/Babban_shafi
MediaWiki 1.39.0-wmf.21
case-sensitive
Media
Special
Talk
User
User talk
Wiktionary
Wiktionary talk
File
File talk
MediaWiki
MediaWiki talk
Template
Template talk
Help
Help talk
Category
Category talk
TimedText
TimedText talk
Module
Module talk
Gadget
Gadget talk
Gadget definition
Gadget definition talk
Tsari
0
3323
19036
10845
2022-07-25T07:55:13Z
Misbahu umar
3199
wikitext
text/x-wiki
'''Tsari''' da [[Turanci]] (plan), abune wanda mutane suke shiryawa kansu zasuyi.
==MISALI==
1. A tsarina akwai sayan mota
2. Inada tsare tsare dayawa yau
n837bplmrsbrsgzar2uf9tncb1fzav1
Tsire
0
3798
19028
9663
2022-07-24T22:47:44Z
Misbahu umar
3199
wikitext
text/x-wiki
'''Tsire''' naman da aka tsira shi a tsinke a ka gasa sannan tsire Ana sarrafashi ne da kulikuli kafin a sanyashi a wota.
==Misalai==
*Na sai tsire wajen Audu amma bai gasu sosai ba
=Karin Magana==
*Abin mamaki kare da tallan tsire
5uzmvbf477submof3oqycpwl6314wu1
lantarki
0
4024
19034
13068
2022-07-25T06:59:54Z
Misbahu umar
3199
wikitext
text/x-wiki
== Hausa ==
[[File:Rostock Power Station, SW view.jpg|thumb|Electricity in Rostock Station| Hasken wutan Lantarki a gidan mai na Rostock]]
=== Asalin Kalma ===
=== Furuci ===
=== ''Suna (n)'' ===
# '''Lantarki''' kalmace ta hausa su ke nufin na'urar zamani mai bada haske ko kuma ita kanta na'urar da ke samar da tsarin wutan lantarkin. Haske dake faruwa yayin walikya babban misalin yadda al'amurran lantarki ke samuwa.<ref>Nahvi, Mahmood; Joseph, Edminister (1965), Electric Circuits, McGraw-Hill, ISBN 9780071422413</ref>
== Turanci ==
* Electricity
* Light
== Manazarta ==
0wa4jasroqs1exqrtm5fotge7ko7ubo
Kudincizo
0
5332
19032
18020
2022-07-25T05:51:28Z
Misbahu umar
3199
wikitext
text/x-wiki
[[File:Bed bug, Cimex lectularius.jpg|Kudincizo akan fatan mutum|thumb|230px]]
'''Kudincizo''' {{Audio|Kudincizo.ogg|Kudincizo}} wani karamin kwarone da ake samun shi a daki mai datti kuma yana shan jinin mutane har yakan hanamutane bacci.<ref>Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,14</ref>
==Misalai==
*Na kwana a wani masaukin baki mara kyau kudincizo sun cije ni
==Manazarta==
9q5qyzzjgdk3xoj9pyl16wvc7e4cxtq
Ƙuliƙuli
0
5410
19029
18106
2022-07-25T05:39:18Z
Misbahu umar
3199
wikitext
text/x-wiki
[[File:Layered chocolate cake.jpg|Ƙuliƙuli da aka ƙawata|thumb|230px]]
'''Ƙuliƙuli''' Wani irin nau'in abinci da aka haɗa da gari,sikari, madara da makamantansu akan gasa ko a ƙyafe.<ref>Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,22</ref>
==Misalai==
* Ta haɗa ƙuliƙuli.
* Naci ƙuliƙuli da lemun kwalaba.
==Manazarta==
7d2wtvsadof7pqjyz5k6epz6p76nzoo
19030
19029
2022-07-25T05:41:21Z
Misbahu umar
3199
wikitext
text/x-wiki
[[File:Layered chocolate cake.jpg|Ƙuliƙuli da aka ƙawata|thumb|230px]]
'''Ƙuliƙuli''' Wani irin nau'in abincine da ake haɗa da gari,sikari, madara da makamantansu akan gasa ko a ƙyafe.<ref>Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,22</ref>
==Misalai==
* Ta haɗa ƙuliƙuli.
* Naci ƙuliƙuli da lemun kwalaba.
==Manazarta==
fib3fshrqjc1lfc66jvm3nkp432j0ee
19031
19030
2022-07-25T05:43:52Z
Misbahu umar
3199
wikitext
text/x-wiki
[[File:Layered chocolate cake.jpg|Ƙuliƙuli da aka ƙawata|thumb|230px]]
'''Ƙuliƙuli''' Wani irin nau'in abincine da ake haɗashi da gari,sikari, madara da makamantansu akan gasa ko a ƙyafe.<ref>Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,22</ref>
==Misalai==
* Ta haɗa ƙuliƙuli.
* Naci ƙuliƙuli da lemun kwalaba.
==Manazarta==
4u0znog4q0v6zxv6uzfzxl3nxhv5pvj
Kudi
0
5664
19033
2022-07-25T06:08:21Z
Misbahu umar
3199
Created page with "'''KUDI''' wani abune da'ake nema domin sayan abubuwan more rayuwa. ==TURANCI== money. ==MISALI== 1. Kuɗina yakai insaya gidancan. 2. Zan sayamota da kuɗina gobe."
wikitext
text/x-wiki
'''KUDI''' wani abune da'ake nema domin sayan abubuwan more rayuwa.
==TURANCI== money.
==MISALI==
1. Kuɗina yakai insaya gidancan.
2. Zan sayamota da kuɗina gobe.
qwc4hmpbh8cckuiq7ezioe10qeziwyp
Shanshani
0
5665
19035
2022-07-25T07:45:38Z
Misbahu umar
3199
Created page with "'''SHANSHANI'’' waniɗan karamin kwarone mai kafafuwa dayawo kuma yanada sauri sosai."
wikitext
text/x-wiki
'''SHANSHANI'’' waniɗan karamin kwarone mai kafafuwa dayawo kuma yanada sauri sosai.
2b87axayeenatu1e6h2g0ae5xcy5kl5