Wiktionary hawiktionary https://ha.wiktionary.org/wiki/Babban_shafi MediaWiki 1.39.0-wmf.21 case-sensitive Media Special Talk User User talk Wiktionary Wiktionary talk File File talk MediaWiki MediaWiki talk Template Template talk Help Help talk Category Category talk TimedText TimedText talk Module Module talk Gadget Gadget talk Gadget definition Gadget definition talk Ƙadangare 0 3468 19039 17471 2022-07-26T05:57:32Z Misbahu umar 3199 wikitext text/x-wiki [[File:Bosc's fringe-toed lizard (Acanthodactylus boskianus asper) juvenile.jpg|Ƙaɗangare yana cin ƙwaro|thumb|230px]] '''Ƙadangare''' wata Yar karamar dabba ce da take tafiya da ƙafa huɗu. <ref>Neil Skinner, shekarata 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,101 </ref> :'''Suna''' ''jam'i''. Ƙaɗangaru ==Misalai== * Ƙaɗangaren kan tulu * Yara suna jifan ƙaɗangare ==Karin Magana== *Sai bango ya tsage Kadangare ke samun mafaka. ==Manazarta== hb5t07ntoe136muvvtj7fcjpu94up9d Gida 0 4241 19040 18368 2022-07-26T06:29:33Z Misbahu umar 3199 wikitext text/x-wiki ===Hausa=== ==suna== '''Gida''' wani abu ne wanda ake ginawa da tubali sannan yana da kofofi da tagogi domin amfanin mutane a matsayin ma kwanci. kalman na nufin [[House]], [[Home]] ko kuma [[Shelter]]. == Misalai== * Munje Gidan malamin lissafi ziyara. * Attajirin yana da gida nazo agani. * Gidan su Maryam babba ne. 7c8kd1nxeq6wgjrgmw8ywpsfey6gp4v Mashi 0 4689 19037 18446 2022-07-25T22:04:22Z Misbahu umar 3199 wikitext text/x-wiki ==Hausa== [[File:Brooch, arrow (AM 13105-1).jpg|Mashi a sarari|thumb|230px]] '''Mashi''' {{Audio|Mashi.ogg|Mashi}} Wani makamine mai tsinin baki, wanda akayi daga [[Ƙarfe|ƙarfe]], mai dogon hannu. Ana amfani dashi wajen jifa. :'''Suna''' ''jam'i''. Masu<ref>Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,171</ref> ==Misalai== *Jarumin ya harba mashi ==Manazarta== [[Category:Kayan Yaki]] 1c3l9kz5575kf9auh6sf90q2e0hl3e0 Mage 0 5411 19038 18382 2022-07-26T05:55:29Z Misbahu umar 3199 wikitext text/x-wiki [[File:Cat playing with a lizard.jpg|Mage ta kama ƙasa gare|thumb|230px]] '''Mage''' {{Audio|Mage.ogg|Mage}} wata Yar karamar dabbar gidace mai kama da damisa saidai ita karama ce.<ref>Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,24</ref> ==Misalai== * Inasan kiwin mage *Magen gidan mu ta kama bera ==Manazarta== 5d6ng5thjpzoevoho6gp5htxo01y4xf