Wiktionary hawiktionary https://ha.wiktionary.org/wiki/Babban_shafi MediaWiki 1.39.0-wmf.22 case-sensitive Media Special Talk User User talk Wiktionary Wiktionary talk File File talk MediaWiki MediaWiki talk Template Template talk Help Help talk Category Category talk TimedText TimedText talk Module Module talk Gadget Gadget talk Gadget definition Gadget definition talk Kujera 0 3139 19046 15535 2022-07-27T15:35:45Z Misbahu umar 3199 wikitext text/x-wiki '''Kujera''' [[Katako|katako]] ne wanda kasan shi nada kafafuwa hudu da baya, a na anfani dashi wajan zama.<ref>Neil skinner, 1965:kamus na turanci da Hausa. ISBN978978161157.P,00</ref> :'''Suna''' ''jam'i''.Kujeru ==misali== *Na zauna a kujera mai tsada *Sani na zaune akan kujera *Sahura na wanki a zaune akan kujera ==manazarta== 8ydbgm84261vtkcicp1rz1o5wamkyje Alade 0 3971 19047 18577 2022-07-28T10:59:44Z Abubakr1111 2767 wikitext text/x-wiki [[File:Mudchute farm pig side.jpg|Alade a cikin harkar|thumb|230px]] '''Alade''' {{Audio|Alade.ogg|Alade}} wani dabba ne daga cikin dabbobin [[Gida|gida]],yana da dogon baki da gajeren bindi.<ref>Neil Skinner,1965:Ƙamus na Turanci da Hausa.ISBN9789781691157.P,128</ref> <ref>Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp.128. ISBN 9789781601157.</ref> :'''Suna''' ''jam'i''. Aladu ==Misalai== *Wani maƙwabci na ya siyo aladen da zai yanka da bikin kirismati. *Aladu sun ƙara tsada saboda bikin kirismati ya kusa *Aladu na yawan kwanciya a kwatar kofar gidan mu ==Manazarta== [[Category:Dabbobi]] rz2rt72zht1zvtlardib802ul41q4t6