Wiktionary hawiktionary https://ha.wiktionary.org/wiki/Babban_shafi MediaWiki 1.39.0-wmf.22 case-sensitive Media Special Talk User User talk Wiktionary Wiktionary talk File File talk MediaWiki MediaWiki talk Template Template talk Help Help talk Category Category talk TimedText TimedText talk Module Module talk Gadget Gadget talk Gadget definition Gadget definition talk Gatari 0 3755 19062 16687 2022-07-29T15:35:20Z Abubakr1111 2767 wikitext text/x-wiki [[File:Dane Axe.JPG|Gatari mai bakin kai|thumb|230px]] ''' Gatari''' {{Audio|Gatari.ogg|Gatari}} abu ne da ake amfani da shi a wajen saran ice, yana da [[ƘƘota|ƙota]] sannan yana da kai (ruwa) na ƙarfe.<ref>Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,11</ref> <ref>https://hausadictionary.com/gatari</ref> ==Misalai== *Gatarina ya karye wajen saran bishiyar kuka *Zan faskara itace da gatari ==Karin Magana== *Gatari mai kwa’biya wahal da mai hawa sama. *Allah ya tsari Gatari na da saran shuka *Guntun Gatarinka ya fi sari ka bani *Duk wanda ya ce zai hadiye Gatari rike mai ƙota ==Manazarta== 5laleqtczkmomykjgf12rv52mw82gf4 Jemage 0 4027 19063 18497 2022-07-29T15:42:03Z Abubakr1111 2767 wikitext text/x-wiki [[File:Grey headed flying fox - AndrewMercer IMG41848.jpg|Jemage ya bude fukafukinsa|thumb|230px]] '''Jemage''' {{Audio|Jemage.ogg|Jemage}} wani irin [[Tsutsu|tsuntsu]] ne wanda ke shayarwa, fukafuki sa sun kasance sun zagaye jikin shi.<ref>Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,13</ref> <ref>https://hausadictionary.com/jemage</ref> :'''Suna''' ''jam'i''.Jemagu ==Misalai== *Jemagu su sauka akan bishiyar gidan mu *Jemage ya faɗo daga kan bishiya ya kasa tashi ==Karin Magana== *Wane darene jemage bai gani ba ==Manazarta== [[Category:Tsuntsaye]] [[Category:Namun Daji]] t70lyx1v2olr2l2cnqzad1uxy9t491e katantanwa 0 4890 19059 18587 2022-07-29T13:56:28Z Salisu Adamu 2811 wikitext text/x-wiki [[File:Common snail.jpg|Katantanwa na tafiya|thumb|230px]] '''Katantanwa''' ƙaramin dabba mai [[Kwasfa|kwasfa]],yana rayuwa galibi a wuri mai danshi. akan kirasa kuma da koɗi.<ref>Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,168</ref> <ref>Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp.168. ISBN 9789781601157.</ref> :'''Suna''' ''jam'i''.Katantanwu ko Katantanyi ==Misalai== * manoma suna kiwon katantanwa * katantanwa mai tafiya a hankali * Ana cin katantanwa a ƙasar mu ==Manazarta== [[Category:Dabbobi]] 532ejz1my898qg6va7mejtwhlvulyjn 19060 19059 2022-07-29T13:59:19Z Salisu Adamu 2811 wikitext text/x-wiki [[File:Common snail.jpg|Katantanwa na tafiya|thumb|230px]] '''Katantanwa''' ƙaramin dabba mai [[Kwasfa|kwasfa]],yana rayuwa galibi a wuri mai danshi. akan kirasa kuma da koɗi.<ref>Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,168</ref> <ref>Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp.168. ISBN 9789781601157.</ref> <ref>https://hausadictionary.com/katantanwa<ref> :'''Suna''' ''jam'i''.Katantanwu ko Katantanyi ==Misalai== * manoma suna kiwon katantanwa * katantanwa mai tafiya a hankali * Ana cin katantanwa a ƙasar mu ==Manazarta== [[Category:Dabbobi]] ddq82hmbynmf3lt9dgd92o7o4pb69ha 19061 19060 2022-07-29T14:00:27Z Salisu Adamu 2811 wikitext text/x-wiki [[File:Common snail.jpg|Katantanwa na tafiya|thumb|230px]] '''Katantanwa''' ƙaramin dabba mai [[Kwasfa|kwasfa]],yana rayuwa galibi a wuri mai danshi. akan kirasa kuma da koɗi.<ref>Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,168</ref> <ref>Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp.168. ISBN 9789781601157.</ref> <ref>https://hausadictionary.com/katantanwa</ref> :'''Suna''' ''jam'i''.Katantanwu ko Katantanyi ==Misalai== * manoma suna kiwon katantanwa * katantanwa mai tafiya a hankali * Ana cin katantanwa a ƙasar mu ==Manazarta== [[Category:Dabbobi]] 97bqfftj4ahnbktxv4m2zt09a9s9yag Fandogari 0 5560 19064 18412 2022-07-30T10:37:57Z Abubakr1111 2767 Abubakr1111 moved page [[Pandogari]] to [[Fandogari]] wikitext text/x-wiki '''Pandogari''' wani gari ne da ke a Jihar Neja Najeriya a karkashin karamar hukumar Rafi/Kagara ==Misalai== cx6xo1p87iy82uwz75vriphpkle4en2 Pandogari 0 5668 19065 2022-07-30T10:37:57Z Abubakr1111 2767 Abubakr1111 moved page [[Pandogari]] to [[Fandogari]] wikitext text/x-wiki #REDIRECT [[Fandogari]] 1rvtwjt9n5pcgr820baensvjzvihl39