Wiktionary
hawiktionary
https://ha.wiktionary.org/wiki/Babban_shafi
MediaWiki 1.39.0-wmf.23
case-sensitive
Media
Special
Talk
User
User talk
Wiktionary
Wiktionary talk
File
File talk
MediaWiki
MediaWiki talk
Template
Template talk
Help
Help talk
Category
Category talk
TimedText
TimedText talk
Module
Module talk
Gadget
Gadget talk
Gadget definition
Gadget definition talk
Kofi
0
3035
19132
15493
2022-08-08T19:55:51Z
Misbahu umar
3199
wikitext
text/x-wiki
'''Kofi''' anfi saninsa da suna [[Moda|moda]] a hausance wanda yake nufin abun shan ruwa ko wani abu mai ruwa ruwa wanda ake kira cup da [[Turanci|turanci]]
:'''Suna ''jam'i''. Kofuna
==Misalai==
* Nasha ruwa da kofi a randa
* Zuba ruwa a kofi
-
8wlzuhev0iyghc2u3t6rpe1t88geyh9
zuma
0
3133
19127
19125
2022-08-08T15:50:46Z
Yusuf Sa'adu
2222
wikitext
text/x-wiki
==Hausa==
Ruwa ne mai zaki wanda aka samar dashi daga tsiron [[kudan zuma]].
==Misalai==
* na'aje ruwan zumana akwal ba anan mama banganshi ba.
m0sxpkb9gt0yxllvkoe5sx9lm39zj6s
Takarda
0
3150
19128
15656
2022-08-08T15:51:44Z
Yusuf Sa'adu
2222
wikitext
text/x-wiki
'''Takarda''' Wata aba ce ko abinda akeyin [[Rubutu|rubutu]] a bisashi.
:'''Suna ''jam'i''.Takardu
==Misalai==
* Alkali yayi rubutu a takarda
* Ma'aji ya aika da wasikar takarda
* Dalibi na rubutu a takarda
d25km9izi62qc1sg8jy0jv5lokzlyu2
Turmi
0
3317
19133
18973
2022-08-08T20:32:14Z
Misbahu umar
3199
wikitext
text/x-wiki
==Hausa==
'''Turmi''' yana daya daga cikin kayan amfanin [[Gida|gida]] wajen dake-dake kamar [[Fura|fura]] ko wani abu, da kuma jajjagen kayan miya.
[[File:Turmi da Tabarya.jpg|thumb|Turmi da Tabarya]]
==Misali==
* Bilkisu na daka yaji a turmi
* An kawo ma amarya sabon turmi
h0g0x1hoa3klpzsk7qgwtfi8bdw4lgq
Lalle
0
3501
19136
18369
2022-08-08T21:19:00Z
Yusuf Sa'adu
2222
wikitext
text/x-wiki
[[File:Henna application in hand.jpg|Lalle a hannu|thumb|230px]]
Lalle: wata ado ce wanda mata suke yi don Kwaliya. kuma akanyi lallen zane wato bakin lalle na Zane da kuma shi lallen [[Gargajiya|gargajiya]] wato jan lalle.
==Misalai==
* Amarya tayi ado da lalle
* Sana'ar jummai yiwa mata lalle
* Tayi lalle nazo a gani
* Ai Maryam ta iya lalle
fwr4nshssmz0yi9h447stnswhs0k52n
Laya
0
3562
19134
14180
2022-08-08T21:02:00Z
Yusuf Sa'adu
2222
wikitext
text/x-wiki
== Hausa ==
=== Asalin Kalma ===
Watakila kalman charta ta samo asali ne daga kalman turanci charter.
=== Furuci ===
=== ''Suna (n)'' ===
Wata aba ce wacce dukawa ke sarrafa ta da fata kuma a ninke rubutu ko laqani a cikinta. Ana yin laya ne domin kariya ko [[siddabaru]].<ref>Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. p. 14. ISBN 9789781601157.</ref>
=== Fassara ===
* Turanci (English): charm
* Faransanci (French): charme
* Larabci (Arabic):sahar - سحر
== Manazarta ==
sajkwkgc6bynu6y75jkfjv5t6kdw4ja
Fara
0
3752
19138
19054
2022-08-08T22:31:29Z
Misbahu umar
3199
wikitext
text/x-wiki
*
* Bulleted list item''Rubutun tsutsa''
[[File:Grasshopper complete.tif|Fara mai launi kore|thumb|230px]]
'''Fara''' {{Audio|Fara Grasshopper.ogg|Fara}} halitace karama daga cikin dangin [[Kwari|kwari]], tanada kai mai dauke da manyan idanu sannan tana da dogayen [[Kafa|kafa]].<ref>Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P, 75</ref> <ref>Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp. 75. ISBN 9789781601157.</ref> <ref>https://hausadictionary.com/fara</ref>
:'''Suna''' ''jam'i''.Fari
==Misalai==
*Yara sunje kamun fari
*A wasu yankunan mutane nacin fara
==Karin Magana==
*Da safe ake kama fara
==Manazarta==
[[Category: Dabbobi]]
[[Category:Ƙwari]]
08k7aybq482nlbihfu52medgmviu4ma
Rariya
0
3851
19131
15829
2022-08-08T18:33:36Z
Misbahu umar
3199
wikitext
text/x-wiki
'''Rariya''' wani abu ne mai kananan huji da ake anfani da shi wajan tace abun da ya dangaci gari dashi domin yayi laushi.
:'''suna'''
''jam'i''.Rariya
==misali==
*ka tankade mun garin da rariya
<ref>neil Skinner,1965:kamus na Turanci da hausa.ISBN978978161157.P,113</ref>
==manazarta==
r0kyfio8kojmru38pcl93dv3q1pgxdx
Launi
0
4237
19135
12237
2022-08-08T21:03:34Z
Yusuf Sa'adu
2222
wikitext
text/x-wiki
==Hausa==
===Siffa===
'''launi''' (jam'i:Launika) launi na nufin kalar wani abu.
===Misali===
Fari
Baki
Ja
Kore
=== Fassara ===
turanci:color
== Manazarta ==
8dulqcj83p7ipzxgu0i57k8kynd2p0v
Zane-zane
0
4427
19137
18372
2022-08-08T21:21:02Z
Yusuf Sa'adu
2222
wikitext
text/x-wiki
==Hausa==
==Suna==
sune layika da ake amfani da su don wakiltar sifa ta bu a hoto. <ref>Bunza, Aliyu Muhammad (2002). Rubutun Hausa : yadda yake da kuma yadda ake yin sa. Lagos: Ibrash Islamic Publications Centre. ISBN 978-2821-40-3. OCLC 62456570.</ref>
==Manazarta==
9tuhb81qogojxwru0ma8t8tj0ow3n5g
Labile
0
4525
19140
13631
2022-08-09T07:18:22Z
Misbahu umar
3199
wikitext
text/x-wiki
==HAUSA==
==SUNA==
'''Labule''' yadine maranauyi da ake anfani dashi wajan suturta daki.
:'''Suna''' ''jam'i''. Labulaiya
===ENGLISH===
Curyain
3lp63fggj8oq7svl54ckji96sr10qjt
19141
19140
2022-08-09T07:26:32Z
Misbahu umar
3199
wikitext
text/x-wiki
==HAUSA==
==SUNA==
'''Labule''' yadine maranauyi da ake anfani dashi wajan suturta daki.
==MISALI==
* yadin'nan yayi shara shara zaiyi kyau da labule.
* labulan maman fati yayi dadti bata wankeba.
:'''Suna''' ''jam'i''. Labulaiya
===ENGLISH===
Curyain
1ofi19zlh3jqcwas9hghdk6boh0tie1
19142
19141
2022-08-09T07:28:36Z
Misbahu umar
3199
/* ENGLISH */
wikitext
text/x-wiki
==HAUSA==
==SUNA==
'''Labule''' yadine maranauyi da ake anfani dashi wajan suturta daki.
==MISALI==
* yadin'nan yayi shara shara zaiyi kyau da labule.
* labulan maman fati yayi dadti bata wankeba.
:'''Suna''' ''jam'i''. Labulaiya
===ENGLISH===
Curtain
mrr4ujec02hd2ruzhyydy4p8zap4wdl
19143
19142
2022-08-09T08:57:06Z
Misbahu umar
3199
wikitext
text/x-wiki
==HAUSA==
==SUNA==
'''Labule''' yadine mara nauyi da ake anfani dashi wajan suturta daki.
==MISALI==
* yadin'nan yayi shara shara zaiyi kyau da labule.
* labulan maman fati yayi dadti bata wankeba.
:'''Suna''' ''jam'i''. Labulaiya
===ENGLISH===
Curtain
c60lodz6dq6ypesghcznjkawbui7w70
Barewa
0
5183
19139
18196
2022-08-09T06:41:07Z
Misbahu umar
3199
/* Karin Magana */
wikitext
text/x-wiki
==Hausa==
'''Barewa''' {{Audio|Barewa.ogg|Barewa}} dabba ce wacce ke rayuwa a [[Daji|daji]].
==Misalai==
* Munyi farautan barewa.
* Gashin barewa gwanin ban sha'awa
==Karin Magana==
*Barewa bazatai guduba ɗanta yai rarrafe.
avmyp0jmix5dhsjpmippn3v9bdnds4p
Layi
0
5683
19129
2022-08-08T15:53:50Z
Yusuf Sa'adu
2222
Created page with "==Hausa== ""Layi"" Abun da ya mike a tsaye ba lankwasa shi ne ake kira da layi. ==English== "" Line"""
wikitext
text/x-wiki
==Hausa==
""Layi"" Abun da ya mike a tsaye ba lankwasa shi ne ake kira da layi.
==English==
"" Line""
n3f1enfickpm8oepihxm9f12rbg066z
19130
19129
2022-08-08T15:54:37Z
Yusuf Sa'adu
2222
wikitext
text/x-wiki
==Hausa==
'''Layi''' Abun da ya mike a tsaye ba lankwasa shi ne ake kira da layi.
==English==
''' Line'''
a3jf3h3gylbbgomfbbo82ti423c0cl8
Jannareto
0
5684
19144
2022-08-09T10:59:55Z
Misbahu umar
3199
Created page with "==HAUSA== ==SUNA== '''Jannareto''' wani na'ura da ake [[anfani|anfani]] dashiwajan samarda [[wuta]] . :'''suna''' ''jam'i'' jannaretai. ===ENGLISH==="
wikitext
text/x-wiki
==HAUSA==
==SUNA==
'''Jannareto''' wani na'ura da ake [[anfani|anfani]] dashiwajan samarda [[wuta]]
.
:'''suna''' ''jam'i'' jannaretai.
===ENGLISH===
8fldg1vc8avk6pvfkgn5dxt3bzeu3un
19145
19144
2022-08-09T11:11:42Z
Misbahu umar
3199
wikitext
text/x-wiki
==HAUSA==
==SUNA==
'''Jannareto''' wani na'urane da ake [[anfani|anfani]] dashi wajan samarda [[wuta]]
.
:'''suna''' ''jam'i'' jannaretai.
==MISALI==
* Za'aimana aski jannareto yaƙibada wuta sosai.
* anɗauke wuta zamutada jannareto yanzun.
===ENGLISH===
Ganerator
2lzqh67iw080o7xs19wi0kuzpc23hhh
19146
19145
2022-08-09T11:13:28Z
Misbahu umar
3199
wikitext
text/x-wiki
==HAUSA==
==SUNA==
'''Jannareto''' wani na'urane da ake [[anfani|anfani]] dashi wajan samar da [[wuta]]
.
:'''suna''' ''jam'i'' jannaretai.
==MISALI==
* Za'aimana aski jannareto yaƙibada wuta sosai.
* anɗauke wuta zamutada jannareto yanzun.
===ENGLISH===
Ganerator
i3p5ieo68t53pvpkjh94mj2hoqghcpn