Wiktionary
hawiktionary
https://ha.wiktionary.org/wiki/Babban_shafi
MediaWiki 1.39.0-wmf.23
case-sensitive
Media
Special
Talk
User
User talk
Wiktionary
Wiktionary talk
File
File talk
MediaWiki
MediaWiki talk
Template
Template talk
Help
Help talk
Category
Category talk
TimedText
TimedText talk
Module
Module talk
Gadget
Gadget talk
Gadget definition
Gadget definition talk
Kinba
0
5688
19154
2022-08-10T20:26:56Z
Aisha Yahuza
2895
Created page with "kinba sinadari ne da ake anfani dashi wajen girki ko shayi ina anfani dashi wajen daka yajin mai jego, Ana anfani da ita acikin man kitso bayan an soyata andaka sae asaka acikin man a cakuda yana maganin amosarin kae."
wikitext
text/x-wiki
oreogmmc4a81ebhnp3l45prpr48qxtf
Kullata
0
5689
19155
2022-08-10T20:42:59Z
Aisha Yahuza
2895
Created page with "Kullata na nufin rike wani abu a zuciya saboda rashin son wannan abun ko jin haushinsa"
wikitext
text/x-wiki
1yn4m0awivd40c2t3ki8hh7avvux3u4
Sassa
0
5690
19156
2022-08-10T20:49:37Z
Aisha Yahuza
2895
Created page with "sassa na nufin bangarori ko gurare daban daban"
wikitext
text/x-wiki
s8g1n7zjgrg28n75z049oneb1wryd3a
Kango
0
5691
19157
2022-08-10T21:19:58Z
Aisha Yahuza
2895
Created page with "kango shine ginin da ba'a gama ba Wanda ko rufi ba'ayi masa bah"
wikitext
text/x-wiki
1mb6mqbq1p03gmtfrid35ggcj3h42jf
Unguwa
0
5692
19158
2022-08-10T21:28:08Z
Aisha Yahuza
2895
Created page with "Unguwa :a kowace karamar hukuma ko jaha suna unguwanni daban daban misali unguwan shanu, unguwar rimi, unguwar sarki da sauransu."
wikitext
text/x-wiki
90dro47s12pnpdi0ufwyufkpg32oc2k
Yan uba
0
5693
19159
2022-08-10T21:30:20Z
Aisha Yahuza
2895
Created page with "yan uba sune wadanda kuke baba daya amma mama kowa da tashi"
wikitext
text/x-wiki
mip3lv9yyoahdg10wwtdfppz8vf4arx
Dinki
0
5694
19160
2022-08-10T21:34:09Z
Aisha Yahuza
2895
Created page with "dinki sana'a ce da mutane sukeyi ta dinka sutura Ana anfani da keken dinki wajen dinka suturar a baya kuma su kanyi anfani da zare da allura wajen yin dinki"
wikitext
text/x-wiki
69jqlsmr6jrhmcldnsxd4gneij3wodg
Madinka
0
5695
19161
2022-08-10T21:36:26Z
Aisha Yahuza
2895
Created page with "madinka sune masu sana'ar dinki ma'ana masu dinka suturu"
wikitext
text/x-wiki
dp8t4iwnmc8q8nv59dhwcmp1chvrbst
Salataf
0
5696
19162
2022-08-10T21:42:36Z
Aisha Yahuza
2895
Created page with "salataf ana anfani dashi wajen kawata kunshi mata da Kara masa kyau"
wikitext
text/x-wiki
1m9b6lfxxebo7otlahfg91lith4f92e
Kitso
0
5697
19163
2022-08-10T21:46:14Z
Aisha Yahuza
2895
Created page with "kitso kwalliyace da mata sukeyi ma gashin kansu dan Kara masa inganci da hanasa lalacewa kitso na daya daga cikin kwalliyan da mata sukeyi ma jikinsu"
wikitext
text/x-wiki
58nvu4syth9x61z47hofzlh3b1t6jv5
Dilka
0
5698
19164
2022-08-10T21:49:06Z
Aisha Yahuza
2895
Created page with "dilka wani gyaran jikine da mata suke yi mussaman idan zasuyi aure dan sukarama fatarsu haske da sheki da laushi da kuma daukan ido ga duk Wanda yakallesu"
wikitext
text/x-wiki
jfrt12uvc40faolg0koammcd05brf31
Kallon banza
0
5699
19165
2022-08-10T21:52:27Z
Aisha Yahuza
2895
Created page with "kallon banza kallone na raini ko kuma idan Abu baiyi ma mutun ba yakan yi masa kallon banza mussaman mata su sukafi yin haka ga mutun ko abinda basa so"
wikitext
text/x-wiki
eih9dupdwiegrhhopk1wh50pb632z4j
Raini
0
5700
19166
2022-08-10T21:56:28Z
Aisha Yahuza
2895
Created page with "Raini:rashin girmama mutun ko ganin mutuncinsa yakan kawo raini tsakanisa tsaninsa da wanna Wanda baya mutun tawa ko yawan wasa da yaro yakan jawoma babba raini agurinsa mussaman idan babban bai Kama kansa bah"
wikitext
text/x-wiki
jxy7ctbz3vm8d7lphw0u5jrmz3sgsy8
Gaisuwa
0
5701
19167
2022-08-10T21:59:04Z
Aisha Yahuza
2895
Created page with "gaisuwa alama ce ta girmamawa ta mutun tawa ga al'ummah duk yaro da yake da tarbiya zaka sameshi da gaida na gaba dashi"
wikitext
text/x-wiki
86droil13l24dfd6ykgt88zh96lbfd3
Rashin lafiya
0
5702
19168
2022-08-10T22:02:04Z
Aisha Yahuza
2895
Created page with "rashin lafiya alama ce dake nuna cewa mutun yakamu da wata cuta Wanda zata iya yin illa ga rayuwarsa idan Har ba'a magance taba"
wikitext
text/x-wiki
nugta94c72dgq0uurl7z279fhixuld0
Kwanciya
0
5703
19169
2022-08-10T22:12:20Z
Aisha Yahuza
2895
Created page with "Kwanciya: na nufin kwantawa saboda mutun yayi bacci ko kuma yahuta bayan gama aiki mawahala"
wikitext
text/x-wiki
ru9wv3yvo96s84wrpjpkwkzbdymdolk
Shahara
0
5704
19170
2022-08-10T22:18:37Z
Aisha Yahuza
2895
Created page with "Shahara na nuna kwarewa da mutun yayi akan wani abu da yakeyi har yayi suna kowa yasanshi adalilin wannan abun misali sana'a, waka, malami da sauransu"
wikitext
text/x-wiki
fdbpv13qsa81n2a2jvjb51zr8q6rgtl
Hangen nesa na nufin zurfin tunani da mutun keyi don hasashen abunda zai faru nan gaba ko abinda zai iya faruwa bayan aikata wani laifi ko wani aiki da zai iya janyo alkhairi ko akasin haka, cigaba ko akasinsa
0
5705
19171
2022-08-10T22:25:31Z
Aisha Yahuza
2895
Created page with "Hangen nesa na nufi tunani mai zurfi wanda mutun yakan iya hasashen abinda zai iya faruwa nan gaba"
wikitext
text/x-wiki
oqedlxorocikrsv1aog3muv6i8jpwz8
Dalibai
0
5706
19172
2022-08-10T22:33:23Z
Aisha Yahuza
2895
Created page with "dalibai jam'in dalibi, dalibai sunada waya yan makaranta dalibi kuma mutun na nufin mutun daya mai neman ilimi"
wikitext
text/x-wiki
airhk0tfqyol2q5vf628t0zdqafyu4c