Wiktionary
hawiktionary
https://ha.wiktionary.org/wiki/Babban_shafi
MediaWiki 1.39.0-wmf.25
case-sensitive
Media
Special
Talk
User
User talk
Wiktionary
Wiktionary talk
File
File talk
MediaWiki
MediaWiki talk
Template
Template talk
Help
Help talk
Category
Category talk
TimedText
TimedText talk
Module
Module talk
Gadget
Gadget talk
Gadget definition
Gadget definition talk
Zargi
0
3152
19201
11176
2022-08-17T18:03:12Z
Aisha Yahuza
2895
wikitext
text/x-wiki
'''Zargi''' kalmace wacce idan aka fadeta ana nufin [[Tunani|tunani]] ko rashin [[Tabbas|tabbas]] ko tuhuma
mtm3w3v1eodx0w38rsb0jhffxzwtds9
Goriba
0
5711
19199
2022-08-17T13:33:49Z
Misbahu umar
3199
Created page with "==hausa== ==FASSARA== '''Goriba''' wata bishiyace gajera tanayin ƴa ƴa dayawa ana anfani da ita wajan magani. : '''suna''' ''jam'i''. Goribai ==Misalai== * zamusare bishiyan goriban babammu yau *su tanko sunje gona ɗebo ƴaƴan goriba. ===ENGLISH=== * Dum palm"
wikitext
text/x-wiki
==hausa==
==FASSARA==
'''Goriba''' wata bishiyace gajera tanayin ƴa ƴa dayawa ana anfani da ita wajan magani.
: '''suna''' ''jam'i''. Goribai
==Misalai==
* zamusare bishiyan goriban babammu yau
*su tanko sunje gona ɗebo ƴaƴan goriba.
===ENGLISH===
* Dum palm
o0q0l9tjxkyhw9bkgh4uuo8ahmh5hj0
19200
19199
2022-08-17T13:35:00Z
Misbahu umar
3199
wikitext
text/x-wiki
==hausa==
==FASSARA==
'''Goriba''' wata bishiyace gajera tanayin ƴa ƴa dayawa ana anfani da ita wajan magani.
: '''suna''' ''jam'i''. Goribai
==Misalai==
* zamusare bishiyan goriban babammu yau
*su tanko sunje gona ɗebo ƴaƴan goriba.
===ENGLISH===
* Dum palm
0w30d9hqzdzmp0p9zjc6ckzvd2w7mtd
Tabbas
0
5712
19202
2022-08-17T18:04:24Z
Aisha Yahuza
2895
Created page with "tabbas na nufin tabbatarwa ko rashin kokonto akan wani Abu da kake da tabbaci akansa"
wikitext
text/x-wiki
tabbas na nufin tabbatarwa ko rashin kokonto akan wani Abu da kake da tabbaci akansa
qd54vi15ospmpriqxvhk2b4pddsna93
Zahiri
0
5713
19203
2022-08-17T18:07:18Z
Aisha Yahuza
2895
Created page with "zahiri na nufin hakikanin abun ko ainihinsa"
wikitext
text/x-wiki
zahiri na nufin hakikanin abun ko ainihinsa
72g895odh0wy4wjkfr4mnvev4lpl4t3
Fa'ida
0
5714
19204
2022-08-17T20:26:42Z
Aisha Yahuza
2895
Created page with "fa'ida na nufin anfani ko galaba duk wadanan na nufin fa'ida"
wikitext
text/x-wiki
fa'ida na nufin anfani ko galaba duk wadanan na nufin fa'ida
3s7kr3didi8sw9ey4x23ydm10uok5lt
Goyan baya
0
5715
19205
2022-08-17T20:32:46Z
Aisha Yahuza
2895
Created page with "goyan baya: na nufin wakilci ko yarda da Abu Dari bisa dari"
wikitext
text/x-wiki
goyan baya: na nufin wakilci ko yarda da Abu Dari bisa dari
7s6jrokv5fruf70chh1stx23nvk1pn8
Ƙasa
0
5716
19206
2022-08-17T20:39:26Z
Aisha Yahuza
2895
Created page with "kasa na daya daga cikin manya-manya ni'imar da Allah yyi ba bayinsa. A cikin kasa ne kawae zakayi shuka tafito tanan ne muke samun duk wani haci da mukeci duk shukar da za'ayi dole sae acikin kasa."
wikitext
text/x-wiki
kasa na daya daga cikin manya-manya ni'imar da Allah yyi ba bayinsa. A cikin kasa ne kawae zakayi shuka tafito tanan ne muke samun duk wani haci da mukeci duk shukar da za'ayi dole sae acikin kasa.
9q07rf1yvkenaafbzhxzk1oux5pqeyc
Bakin ciki
0
5717
19207
2022-08-17T20:42:25Z
Aisha Yahuza
2895
Created page with "Bakin ciki wani haline da mutun yakan shiga a lokacin da wata masifa ko cuta ko bacin rai yasameshi"
wikitext
text/x-wiki
Bakin ciki wani haline da mutun yakan shiga a lokacin da wata masifa ko cuta ko bacin rai yasameshi
swu5a07oo6t92mxg2tfmjt3j2c6khuf
Bikin murna
0
5718
19208
2022-08-17T20:44:54Z
Aisha Yahuza
2895
Created page with "bikin murna anayishi ne a lokacin da abun farin ciki yasameshi kamar samun karuwa ta haihu ko samun nasara akan abinda mutun yasa agaba"
wikitext
text/x-wiki
bikin murna anayishi ne a lokacin da abun farin ciki yasameshi kamar samun karuwa ta haihu ko samun nasara akan abinda mutun yasa agaba
cgcm7mmbysgopz2smzf8gfc1udtqqxh