Wiktionary hawiktionary https://ha.wiktionary.org/wiki/Babban_shafi MediaWiki 1.39.0-wmf.25 case-sensitive Media Special Talk User User talk Wiktionary Wiktionary talk File File talk MediaWiki MediaWiki talk Template Template talk Help Help talk Category Category talk TimedText TimedText talk Module Module talk Gadget Gadget talk Gadget definition Gadget definition talk Gardama 0 3058 19247 17054 2022-08-21T22:16:37Z 787IYO 2782 Ƙarin Bayani akan suna wikitext text/x-wiki '''Gardama''' Jayayya cikin fushi da rudani tare da cacar baki. === Fassara === * Turanci: Scuffle o8nk9vtx9r188woblx216cgsza7ibum Alaka 0 3121 19232 13160 2022-08-21T13:42:43Z 787IYO 2782 /* Hausa */Inganta shafi wikitext text/x-wiki == Hausa == === Asalin Kalma === Wata kila kalmar alaƙa ta samo asaline da kalmar larabci ''alaqat''. === Furuci === === ''Suna (n)'' === Kalmar '''asali''' na nufin dangantaka tsakanin mutane biyu ko fiye da haka, ko dangantakar dake tsakanin abu biyu ko fiye da haka.<ref>Bunza, Aliyu Muhammad (2002). Rubutun Hausa : yadda yake da yadda ake yin sa. Lagos: Ibrash Islamic Publications Centre. ISBN 978-2821-40-3. OCLC 62456570.</ref> === Fassara === * Turanci (English): relationship * Larabci (Arabic): علاقة * Faransanci (French): relation amoureuse == Manazarta == 4ths1s2g6ad991l3vm7eqm8vnkb7pj3 Baya 0 3362 19239 8656 2022-08-21T14:01:54Z 787IYO 2782 Ƙarin Bayani akan suna wikitext text/x-wiki '''Baya''' da Turanci (back) na nufin komawa baya ko bayan wani mutum da sauransu. 253xaeet9sveo2dqju9b5czhylx29xr Badawa 0 3422 19238 10913 2022-08-21T14:00:22Z 787IYO 2782 Karamin gyara wikitext text/x-wiki '''Badawa''' da [[Turanci]] (give), na nufin bada wani abu ko mikawa [[Mutum|mutum]] wani abu. bc088zvh33yh6zt03azgevmev0st8d4 A gogo 0 3472 19229 18421 2022-08-21T13:35:21Z 787IYO 2782 Ƙarin Bayani akan kalma wikitext text/x-wiki '''Agogo''' wani abu ne da [[Mutane|mutane]] ke amfani dashi wajen duba [[Lokaci|lokaci]].Akwai agogo iri daban daban kamar,agogon da na bango. [[Category:Na'ura]] p3w45cdbgxa7y6zqpmbxfqk03a6ouqw Roba 0 3567 19257 16055 2022-08-22T11:02:44Z Misbahu umar 3199 wikitext text/x-wiki ==hausa== ==FASSARA== '''Roba''' wani abune wanda [[Mutane|mutane]] ke anfani dashi wajen aikace aikace, roba yakasu kashi da dama. ==Misalai== * Dibo ruwa a bokitin roba * Nasha ruwa da kofin roba : '''suna''' ''jam'i''. Robobi ===ENGLISH=== Stiff, plastic es4oj1zjg1u4gr8maa2aa3fy0k692nz Rake 0 3618 19244 19000 2022-08-21T21:23:40Z Misbahu umar 3199 wikitext text/x-wiki '''Rake''' abune da ake sha ana shukashi ne, yana da tsawo Kuma rake ya kasu Kashi Kashi akwai farin rake akwai baki ana sarrafashi ya koma sigari.<ref>Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P180,</ref> ==Misalai== * Manomi ya shuka rake a fadama. * Sana'ar Audu saida rake. * Ana sarrafa rake zuwa sikari. ==Manazarta== i4rwagcdn655ooauebpwupdz2c8419y Dakali 0 3674 19235 19106 2022-08-21T13:53:22Z 787IYO 2782 Karamin gyara wikitext text/x-wiki ==HAUSA== '''Dakali''' wani guri ne da ake ginawa a ƙofar gida ko a cikin gida domin hutawa. ==MISALI== * dakalinnan yayi sanyi sosai daɗin hutawa. * dakalin gidammu ya faffashe saimun gyara. 46n0kvq558dmt55folrd3jpk7z4hpkm Kiba 0 3806 19253 15689 2022-08-22T07:29:05Z 787IYO 2782 Inganta shafi wikitext text/x-wiki '''Ƙiba''' mutum mai jiki ko [[Kitse|kitse]]. <ref>Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,62</ref> ==Misalai== *Garba yafi Lado kiba *Zan ringa motsa jiki saboda na rage kiba ==Karin Magana== *Alamar karfi naga mai kiba ==Manazarta== ila87q2puzhxb73tdj9p2gkvo0116sr 19254 19253 2022-08-22T07:29:44Z 787IYO 2782 /* Misalai */Inganta shafi wikitext text/x-wiki '''Ƙiba''' mutum mai jiki ko [[Kitse|kitse]]. <ref>Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,62</ref> ==Misalai== *Garba yafi Lado ƙiba *Zan ringa motsa jiki saboda na rage ƙiba ==Karin Magana== *Alamar karfi naga mai kiba ==Manazarta== rc9iwhmhxf0qp2l6gun7rhttpbmx32x 19255 19254 2022-08-22T07:30:27Z 787IYO 2782 /* Karin Magana */Karamin gyara wikitext text/x-wiki '''Ƙiba''' mutum mai jiki ko [[Kitse|kitse]]. <ref>Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,62</ref> ==Misalai== *Garba yafi Lado ƙiba *Zan ringa motsa jiki saboda na rage ƙiba ==Karin Magana== *Alamar ƙarfi naga mai ƙiba ==Manazarta== dpelalbiq8o6vkogibjmsxlilq3grgj Kara 0 3835 19252 18378 2022-08-22T07:27:48Z 787IYO 2782 /* Hausa */Ƙaramin gyara da ƙarin Bayani wikitext text/x-wiki ==Hausa== '''Kara''' na nufin wurin aje dabbobi don siyarwa ko kiwo ==Misali== * Na dauko kara rllchip2q26jcbqkym76rt7rrn2uktn Likidiri 0 3840 19256 10132 2022-08-22T07:32:28Z 787IYO 2782 Inganta shafi wikitext text/x-wiki '''Likidiri''' yana nufin bukiti a hausance. 0d52df1z0r38lwwdm6dz5fa85sfklzr Kubewa 0 3960 19230 15518 2022-08-21T13:39:15Z 787IYO 2782 /* Misalai */Inganta shafi wikitext text/x-wiki '''Kubewa''' shukashi ake ana [[Miya|miya]] dashi, yana da [[Yauki|yauki]] ana busarwa ayi miya dashi kuma ana miya da danyenshi. ==Misalai== * Harira tayi biyan kubewa da tuwo * Shukan kubewa shar shar a gonar Tanimu * Yarinya na yanka kubewa ɗanya ejx31zt5lyr32jpqs51deys9ctipagi 19231 19230 2022-08-21T13:40:08Z 787IYO 2782 Inganta shafi wikitext text/x-wiki '''Kuɓewa''' shukashi ake ana [[Miya|miya]] dashi, yana da [[Yauki|yauki]] ana busarwa ayi miya dashi kuma ana miya da ɗanyenshi. ==Misalai== * Harira tayi biyan kubewa da tuwo * Shukan kubewa shar shar a gonar Tanimu * Yarinya na yanka kubewa ɗanya 962tbwa9s4lo7hnwtwqiojddrnt73p1 ƙauje 0 4058 19250 11996 2022-08-22T07:25:48Z 787IYO 2782 Ƙaramin gyara da inganta shafi wikitext text/x-wiki '''Kauje''' wani abune wanda yake fitowa daga saman kafan ɗan adam alokacin sanyi, tadalilin ƙazantar da bawa yakeyi i4fab65cd8y4ftfhrvhat4ndurliz24 19251 19250 2022-08-22T07:26:25Z 787IYO 2782 Inganta shafi wikitext text/x-wiki '''Ƙauje''' wani abune wanda yake fitowa daga saman kafan ɗan adam alokacin sanyi, tadalilin ƙazantar da bawa yakeyi q4x5ptpwj5ekt60krt9uf2drkhsup3j Dabino 0 4067 19236 18195 2022-08-21T13:54:55Z 787IYO 2782 Karamin gyara wikitext text/x-wiki ==Hausa== ===Suna=== '''Dabino''' {{Audio|Dabino.ogg|ogg}}(jam'i:Dabino) dabino wani abu ne da ake cinsa, domin ƙara lafiyar jiki. ==Fassara== turanci:DATE ==manazarta== <ref>Hausa Dictionary, na muhammad sani aliyu</ref> novgvgjrksewaxcg2uphj76y3iuo8ai Darduma 0 4515 19246 13619 2022-08-21T22:12:29Z 787IYO 2782 Inganta shafi wikitext text/x-wiki '''Darduma''' ita ce abinda ake shimfiɗawa a ƙasa wanda a kanshi ake yin salla.wasu suna kiran ta [[Sallaya]] 6ct225bsjnuk570p5b9ho4ym1ifacqo Bukata 0 4533 19248 13645 2022-08-22T07:20:57Z 787IYO 2782 /* Hausa */Gyara wikitext text/x-wiki == Hausa == '''Buƙata''' So ko ra'ayin wani abu. glgnyyr5p6pd8ry1wimrilhw7uc6mrg Bene 0 4740 19240 14333 2022-08-21T18:41:48Z 787IYO 2782 /* Suna */Ƙara Bayani wikitext text/x-wiki == Hausa == === Suna === '''Bene''' (jam'i: Benaye) ma'ana gidan sama, ginin da yake saman wani gini. mdtqfum5swec0lo2dxmoklf7yas8brc Ciyawa 0 4820 19234 19123 2022-08-21T13:52:25Z 787IYO 2782 Ƙaramin gyara wikitext text/x-wiki '''Ciyawa''' ganye ne dayake tsirowa daga kasa wanda ake amfani da shi wajan ciyarda dabbobi sannan ana dasashi agida domin ƙawata gida. Grass <ref>Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp. 3–7. ISBN 9789781601157.</ref> =Manazarta= rymw9dp7g8zr09jkadzpf86gq0co1sb Hayaki 0 4827 19249 14752 2022-08-22T07:22:34Z 787IYO 2782 Ƙaramin gyara wikitext text/x-wiki '''Hayaki''' wani nau’in iska ne dake fita yayin da aka kone wani abu. Smoke <ref>Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp. 3–7. ISBN 9789781601157.</ref> =Manazarta= 0mgg3x0cewo33ivwqyp56grz9jrqknv Abuja 0 5197 19237 18425 2022-08-21T13:56:12Z 787IYO 2782 Ƙaramin gyara wikitext text/x-wiki ==Hausa== '''Abuja''' babban birnin Najeriya ==English== '''Capital City of Nigeria''' [[Category:Jahohi]] 46v46smf6ss6lpz6lbru9iss6adzgo2 Alawa 0 5449 19233 18150 2022-08-21T13:46:37Z 787IYO 2782 /* Misalai */Gyara kuskure wikitext text/x-wiki [[File:Chocolates pintados a mano.jpg|Alawar tsinke kala kala|thumb|230px]] '''Alawa''' {{Audio|Alawa.ogg|Alawa}} wani abun kayan zaƙi ne da yara ke sha..<ref>Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,28</ref> ==Misalai== *Yaron Lado na fama da ciwon hakori saboda shan Alawa ==Manazarta== tlsdf1dz78zlmi4mzi160s6oww2zvm8 Fadama 0 5480 19245 18221 2022-08-21T21:28:22Z Misbahu umar 3199 wikitext text/x-wiki [[File:Japanese Garden NBG 3 LR.jpg|wata fadama a kasar Japan|thumb|230px]] '''Fadama''' {{Audio|Fadama.ogg|Fadama}} wani wurine da ruwa ke taruwa shuke shuke ke fitowa.<ref>Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,71</ref> ==Misalai== *Sanyin fadama ya kama Lado ==Manazarta== rct0fxvje8c9bvhtafsq5rvl69ytgz0 Dangi yananufin yan,uwa 0 5571 19242 18448 2022-08-21T18:47:32Z 787IYO 2782 Ƙaramin gyara da inganta shafi wikitext text/x-wiki '''Dangi''' yana nufin ɗan uwa ta ɓarayin uwa ko uba cxiw6b4dqpprcz5rihjshjxtm0i115l Bidiga 0 5637 19241 18904 2022-08-21T18:42:47Z 787IYO 2782 /* Suna */Gyara kuskure wikitext text/x-wiki ==Hausa== ===Suna=== '''Bindiga''' Makami ne wanda ake sa wa harsashi don harbawa a wajen yaƙi ko farauta ko wata muhimmiyar sanarwa.<ref>https://hausadictionary.com/bindiga</ref> ==Misali== *Soja yana rike da Bindiga. *Mafarauci ya Harbo tsuntsu da bindiga. ==Fassara== *Turanci:Gun ===Manazarta=== e1tylztrinfujxd10wm80iwb3tao828 Tumazagi 0 5722 19243 2022-08-21T21:12:27Z Misbahu umar 3199 Created page with "==hausa== ==FASSARA== '''Tumazagi''' abune da ake anfani dashi wajan ɗaure awando yatsaya cibcib aƙugu. ==Misalai== * telannan wawane yabani wando babu tumazagi. *tumazagin wandona wallahi ya tsinke yanzunnan." wikitext text/x-wiki ==hausa== ==FASSARA== '''Tumazagi''' abune da ake anfani dashi wajan ɗaure awando yatsaya cibcib aƙugu. ==Misalai== * telannan wawane yabani wando babu tumazagi. *tumazagin wandona wallahi ya tsinke yanzunnan. 3jz534iggm0mzj3sqmbzvklhyjispyo