Wiktionary hawiktionary https://ha.wiktionary.org/wiki/Babban_shafi MediaWiki 1.39.0-wmf.25 case-sensitive Media Special Talk User User talk Wiktionary Wiktionary talk File File talk MediaWiki MediaWiki talk Template Template talk Help Help talk Category Category talk TimedText TimedText talk Module Module talk Gadget Gadget talk Gadget definition Gadget definition talk Hatsaniya 0 3153 19259 17055 2022-08-22T12:05:03Z 787IYO 2782 Inganta shafi wikitext text/x-wiki '''Hatsaniya''' Shi ne wani karamin tashin hankali wanda ya ake yi da baki ko makamacin hakan === Fassara === * Turanci: quarrel 3jwlh34lkn07ummrhmsbxfnxik9qwle Hayaniya 0 3453 19260 17056 2022-08-22T12:06:12Z 787IYO 2782 Inganta shafi wikitext text/x-wiki '''Hayaniya''' hayaniya ko surutu da Turanci (noise). ma'ana ko maganganu. ==Misalai== * Yaron nada hayaniya dayawa * Dan Kande bashi da hayaniya === Fassara === * Turanci: Squabble p6gltzjezudt2grpexxbb57pjz2f4w6 Kwalba 0 3611 19263 17673 2022-08-23T09:49:37Z Misbahu umar 3199 wikitext text/x-wiki ==hausa== ==FASSARA== '''Kwalba''' wani nau'i ne da ake anfani da shi wajen zuba abin sha acikinsa. :'''suna''' ''jam'i''. Kwalabe ==Misalai== * na aika a siyomin lemun kwalba. * zansa zumana akwal ba yanzunnan. ===ENGLISH=== * bottle pnbnuus9i4iu51y0jgv55up0t7w22vc Adaidaita sahu 0 3990 19264 11676 2022-08-23T09:57:08Z 787IYO 2782 Inganta shafi wikitext text/x-wiki '''Adaidaita sahu''' wani abune mai kafa uku yana da kofofin shiga guda hudu,a na tuka shi domin samun sauƙi ko saurin [[Tafiya|tafiya]].<ref>Neil skinner, 1965:kamus na turanci da Hausa. ISBN978978161157. P,00</ref> :'''suna''' ''Jam'i''.Adaidaita sahu ==manazarta== kc0w0xqye0fepimil31zhfuu9ay97bf Gidan Gyara Halinka 0 3994 19258 11685 2022-08-22T12:02:45Z 787IYO 2782 Gyara kuskure wikitext text/x-wiki '''Gidan Gyara Halinka''' wani gida ne da hukumar [[Kasa|kasa]] ke ginawa tana dauke da jami'an tsaro,a na amfani da ita ne domin kai masu laifi da sauransu.<ref>Neil Skinner, 1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN978978161157.P,00</ref> :'''suna''' ''jam'i''. Kurkuku ==Misali== *alkali ya yanke ma 'yan fashi shekaru goma a kurkuku ==manazarta== fejxf4kv8n02kvwegi4bls75nnl3umk Adalci 0 4099 19265 14743 2022-08-23T10:03:15Z 787IYO 2782 Ƙaramin gyara da inganta shafi wikitext text/x-wiki '''Adalci''' na nufin samar da mafita na gaskiya acikin al’amari. Justice <ref>Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp. 3–7. ISBN 9789781601157.</ref> =Manazarta= odwclaex9iyri7tr9egnjztr2h8z98s Aku 0 4104 19267 12052 2022-08-23T10:09:16Z 787IYO 2782 Ƙaramin gyara da inganta shafi wikitext text/x-wiki '''Aku''' Tsun-tsu ne Wanda yake magana, kuma ana kiranshi aku-kuturu. n7uduwo22plk11dcsk5d08cgpf5pwzq Almuru 0 4189 19271 12165 2022-08-23T11:03:43Z 787IYO 2782 Inganta shafi wikitext text/x-wiki '''Almuru''' na nufin lokacin da rana ta faɗi kafin shigowar duhu. avzyyfks5pt0qlhyvj5nzpy4vxp0d8b Gyatsa 0 4486 19261 13526 2022-08-22T12:08:14Z 787IYO 2782 Inganta shafi wikitext text/x-wiki '''Gyatsa''' Wata alama ce da ake yi lokacin da aka ci abinci aka ƙoshi q7s84jr8wdj0hugl0k60fepovvnp82d Mashin 0 4509 19270 14314 2022-08-23T11:00:45Z Misbahu umar 3199 wikitext text/x-wiki duk wani inji da ke amfani da wuta ko man fetur da wani aiki ana kiransa da suna mashin.<ref>Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp. 3–7. ISBN 9789781601157.</ref> =Manazarta= pro4s3i9wil6mqzh5zxdyqmv8ghehkz Hagu 0 4829 19262 14754 2022-08-22T12:09:02Z 787IYO 2782 Inganta shafi wikitext text/x-wiki '''Hagu''' Hagu na nufin sashi ne dake kishiyar dama. <ref>Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp. 3–7. ISBN 9789781601157.</ref> =Manazarta= 4euhyrns3g8270fvjhi3vkoo3w5khv0 Agola 0 4830 19266 18572 2022-08-23T10:08:19Z 787IYO 2782 Inganta shafi wikitext text/x-wiki '''Agola''' na nufin ɗa/‘ya da mata ta haifa a wani gidan ta taho dashi wani gidan. step-child <ref>Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp. 3–7. ISBN 9789781601157.</ref> =Manazarta= s3vdw4hyee5v3zmxsv17j9n4xf3gki4 Keken guragu 0 5723 19268 2022-08-23T10:56:28Z Misbahu umar 3199 Created page with "==Hausa== ==FASSARA== '''Keken guragu''' wani kekene dawa'ansu mutane nakasassu suke anfani dashi yanada tayoyi guda uku. :’''suna''' ''jam'i. Kekunan guragu ==Misalai== * gurgu yasai sabon kekesu. * guragu suna tsere akan kekensu" wikitext text/x-wiki ==Hausa== ==FASSARA== '''Keken guragu''' wani kekene dawa'ansu mutane nakasassu suke anfani dashi yanada tayoyi guda uku. :’''suna''' ''jam'i. Kekunan guragu ==Misalai== * gurgu yasai sabon kekesu. * guragu suna tsere akan kekensu e635mh81aaxkwfo3uxjppd14rjs4x6q 19269 19268 2022-08-23T10:57:38Z Misbahu umar 3199 wikitext text/x-wiki ==Hausa== ==FASSARA== '''Keken guragu''' wani kekene dawa'ansu mutane nakasassu suke anfani dashi yanada tayoyi guda uku. :’''suna''' ''jam'i''. Kekunan guragu ==Misalai== * gurgu yasai sabon kekesu. * guragu suna tsere akan kekensu 3h06b4jtin96gfdmmgrlkx98jncrzm3