Wiktionary
hawiktionary
https://ha.wiktionary.org/wiki/Babban_shafi
MediaWiki 1.39.0-wmf.26
case-sensitive
Media
Special
Talk
User
User talk
Wiktionary
Wiktionary talk
File
File talk
MediaWiki
MediaWiki talk
Template
Template talk
Help
Help talk
Category
Category talk
TimedText
TimedText talk
Module
Module talk
Gadget
Gadget talk
Gadget definition
Gadget definition talk
Bincike
0
3464
19299
18915
2022-08-25T21:48:29Z
787IYO
2782
/* Aikatau */Inganta shafi
wikitext
text/x-wiki
==Hausa==
===Aikatau===
'''Bincike''' na nufin yin nazari akan wani abu domin domin gano gaskiyar sa.<ref>https://kamus.com.ng/hausa/bincike.html</ref>
==Misali==
*Dalibai Suna bincike a dakin Karatu.
*Dan Sanda yana Binciken Mai Laifi.
==Fassara==
*Turanci:History
===Manazarta===
8q3xntyc4rgiljo5or0kgfsx3nsc9j6
Arrarrabi
0
3856
19297
10254
2022-08-25T13:00:54Z
787IYO
2782
Inganta shafi
wikitext
text/x-wiki
'''Arrarrabi''' Wani itace ne Wanda ake sha yana maganin basir watau [[pile]] da kasala [[Typhoid]] .
3vchm4yn2xeahd83vyzzni6rtnv397o
Bakin Rai
0
4110
19301
12058
2022-08-26T05:47:35Z
787IYO
2782
Inganta shafi
wikitext
text/x-wiki
'''Baƙin Rai''' yana nufin ba'ayi ma mutum komai bai sai kaga fuskanshi kullum a hade batare da anyi mishi komai ba to ship akekira da bakin rai
r3pbvjp47d7ijol79dowhmuiesqw5kw
Badujala
0
4275
19298
12362
2022-08-25T13:02:18Z
787IYO
2782
Ƙaramin gyara da inganta shafi
wikitext
text/x-wiki
'''Badujala''' itama gangace ta hausawa wacce ake mata baki biyu kuma ana yinta ne da fatar akuya. Makada Badujalar hausa ta asali sukan kaɗa ta ne lokacin aikin noma ko kuma ayyukan gayya da makamantan hakan.<ref>Anyebe, Adam A. (2016). Development administration : a perspective on the challenge in Nigeria (First edition ed.). [Zaria, Nigeria]. ISBN 978-978-48643-6-7. OCLC 978351682.</ref>
== Manazarta ==
[[Category:Kayan Kidan Hausa]]
s4tur4yimbz7129s9n967l5iyh5ysw9
Boto
0
4470
19300
13498
2022-08-25T21:49:49Z
787IYO
2782
Inganta shafi
wikitext
text/x-wiki
'''Boto''' abu ne wanda ake yi da kara domin rufe ɗaki a sama.
'''A wasu sunayen'''
Jinka
pdjle2qf46v9cw8zip67l0p8lkry4h1
Abin-kunya
0
4795
19296
14610
2022-08-25T12:58:06Z
787IYO
2782
Inganta shafi da kuma ƙaramin gyara
wikitext
text/x-wiki
'''Abin-kunya''' na nufin duk wani abu da ka iya jawo ɓacin sunan ɗan adam. Shame. <ref>Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp. 3–7. ISBN 9789781601157.</ref>
=Manazarta=
nli3zjirwxiqqk8i7u8cs859hugi04b
Bakin ciki
0
5717
19302
19207
2022-08-26T05:48:22Z
787IYO
2782
Inganta shafi
wikitext
text/x-wiki
'''Baƙin ciki''' wani haline da mutun yakan shiga a lokacin da wata masifa ko cuta ko bacin rai yasameshi
3xjgab9dzh21872gv1c0g6u6mnbqny8