Wiktionary
hawiktionary
https://ha.wiktionary.org/wiki/Babban_shafi
MediaWiki 1.39.0-wmf.26
case-sensitive
Media
Special
Talk
User
User talk
Wiktionary
Wiktionary talk
File
File talk
MediaWiki
MediaWiki talk
Template
Template talk
Help
Help talk
Category
Category talk
TimedText
TimedText talk
Module
Module talk
Gadget
Gadget talk
Gadget definition
Gadget definition talk
Difiloma
0
3377
19319
8680
2022-08-28T07:49:34Z
787IYO
2782
Inganta shafi
wikitext
text/x-wiki
'''Difiloma''' da Turanci (diploma) wata takadda ce da akan baiwa wanda ya kai wani mataki a karatu.
fbuxuzyhetuscmldbzrvgi28c51usos
Ashana
0
3978
19311
11657
2022-08-27T21:31:23Z
787IYO
2782
Gyara ƙarami
wikitext
text/x-wiki
'''Ashana''' wani abu ne da akeyin shi domin amfani don a Sami wutan da za'ayi amfani dashi. Ashana tana da ɗan tsawo Saman ta Kuma tana da ɗan Kai a jikin.
q7ei293du6zxpt4lkc07n832v55r64x
Haraji
0
4146
19316
14473
2022-08-28T07:45:32Z
787IYO
2782
/* Misalai */
wikitext
text/x-wiki
'''Haraji''' Kalman Haraji wata hanya ce da gwamnati Ke anfani da Ita Wajen Samun Kudin shiga dan gudanar da aiyukan dasuka shafi gyaran Kasa Ko gari
==Misalai==
* Gwamnati ta samu kuɗi sosai ta hanyan haraji.
* wajibi ne ko wani ɗan kasa ya biya haraji.
qvtbwo2i0b3o4n872npe27gbmn7a5vc
Doya
0
4159
19321
12116
2022-08-28T07:51:50Z
787IYO
2782
/* Suna */Inganta shafi
wikitext
text/x-wiki
=== Hausa==
=== Suna===
'''Doya''' wani nau'in abinci ne da akeci aƙoshi kuma shi wanna abinci za'a iya sarrafashi tako wani irin hanya za'a iya soyawa,Dafawa dakuma kasawa kuma wadanda sukafi shukata sune mutanen 'kudu' abinci mai dadi dakuma gina jiki dakara lafiya.
===Fassara===
Turanci:yam.
Larabci:اليام
===Manazarta===
<Ref>Hausa Dictionary koyan Turanci ko Larabci cikin wata biyu,wallafawa: Muhammad sani Aliyu,ISBN:978-978-56285-9-3.
mqrn6ajegag8bgfvaql4a3ao6f5wxjw
Barbi
0
4223
19314
12220
2022-08-27T21:35:37Z
787IYO
2782
Inganta shafi
wikitext
text/x-wiki
'''Harbi''' harbi misalin harbi Shine kaman jami'an tsaro Sunje Kama yanfashi da makami Sai Daya Ya Gudu Sai Sukuma Suka harbeshi da bindiga.
d4uhi2jvkpys26qx134mtqra1ojti7a
fyaɗe
0
4289
19313
12751
2022-08-27T21:33:45Z
787IYO
2782
/* Aikatau (v) */Inganta shafi
wikitext
text/x-wiki
== Hausa ==
=== Asalin Kalma ===
=== Furuci ===
=== ''Suna (n)'' ===
=== ''Aikatau (v)'' ===
'''Fyade''' na nufin saduwa ba tare da amincewar ɗayan jinsi ba.<ref>Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp. 141. ISBN 9789781601157.</ref>
Misali, aikata fyade
=== Kalmomi masu alaqa ===
* [[zina]]
* [[kwartanci]]
=== Kalmomi masu akasarin ma'ana ===
* [[soyayya]]
* [[aure]]
== Turanci ==
* rape
== Manazarta ==
3k9ubuu7zz2zrhk5cs3t8i9amimdi7r
Dukiya
0
4504
19320
17637
2022-08-28T07:50:40Z
787IYO
2782
/* Hausa */Inganta shafi da kuma ƙaramin bayani
wikitext
text/x-wiki
==Hausa==
'''Dukiya''' Na nufin gundarin kuɗi ko kadara.<ref>Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp. 3–7. ISBN 9789781601157.</ref>
==Misalai==
*Attajirin yanada tsabar dukiya
*Gobara ta lakume dukiya mai yawa
*Siyan jirgin Sama sai mai dukiya
==Manazarta==
jdsss1oznbz8thueqozgbfj1ftcvwkk
Haja
0
4592
19317
13721
2022-08-28T07:47:09Z
787IYO
2782
/* Suna */Inganta shafi da kuma ƙaramin bayani
wikitext
text/x-wiki
==Hausa==
===Suna===
'''Haja''' na nufin wani kaya da aka kasa ko ake da shi domin kasuwanci.
py4fpfeg3nwom9p68agepbeqt7vimru
Harshen Damo
0
4631
19315
13809
2022-08-28T07:43:51Z
787IYO
2782
/* Hausa */
wikitext
text/x-wiki
==Hausa==
'''Harshen Damo''' Kalma ɗaya mai ma'anoni sama da ɗaya
6rqz61zyh6zaad13u1sw9l5t2le67lb
Buhu
0
4938
19312
17209
2022-08-27T21:32:29Z
787IYO
2782
Inganta shafi
wikitext
text/x-wiki
[[File:Sac pour le transport du millet (désert du Thar, Rajasthan).jpg|Buhu a zahiri|thumb|230px]]
'''Buhu''' abun sanya kaya Ko Wani abu mai karfi da ake zuba kaya a ciki ko ajiya kamar su [[Hatsi|hatsi]] da sauransu.<ref>Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P152,</ref>
:'''Suna ''jam'i'''. Buhuna
==Misalai==
*Buhun taki
* Manomi ya zuba gero a cikin buhu
* Bala ya zuba attarugu a cikin buhu
==Karin Magana==
*Buhun barkono kafi ƙarfin mai shiƙa
==Manazarta==
icdg97f7jixmofh8pwgogsxn0wrvgdj
Dandume
0
5196
19318
17612
2022-08-28T07:48:44Z
787IYO
2782
/* Hausa */Inganta shafi
wikitext
text/x-wiki
==Hausa==
'''Ɗandume''' ƙaramar hukuma ce a jihar Katsina, mai Babbar kasuwar buhuna wato kasuwar saida hatsi, irin su, Masara, Dawa, Farin wake da sauransu.
glguj9lqk1ugryjylmq5zhrpjmsxmlq
Misalai
0
5727
19307
19303
2022-08-27T12:54:40Z
Abubakr1111
2767
wikitext
text/x-wiki
'''ɓ''' '''''ɓari''''' (Shivering)
'''b''' '''''bari''''' (To leave/To stop)
'''ɗ''' '''''ɗaiɗai''''' (one by one)
'''d''' '''''daidai''''' (Correct/Exact)
'''ƙ''' '''''baƙi''''' (Guests)
'''k''' '''''baki''''' (Mouth)
'''`y''' '''''`ya`ya''''' (Children)
'''y''' '''''yaya''''' (How)
pks2k6qzybd6wcjfuv7z01l90dl6rmr
19308
19307
2022-08-27T12:55:21Z
Abubakr1111
2767
wikitext
text/x-wiki
'''ɓ''' '''''ɓari''''' (Shivering)
'''b''' '''''bari''''' (To leave/To stop)
'''ɗ''' '''''ɗaiɗai''''' (one by one)
'''d''' '''''daidai''''' (Correct/Exact)
'''ƙ''' '''''baƙi''''' (Guests)
'''k''' '''''baki''''' (Mouth)
'''`y''' '''''`ya`ya''''' (Children)
'''y''' '''''yaya''''' (How)
k0yq5pf3xrodfbyrpa50r1bl4rmsui2
19309
19308
2022-08-27T14:02:02Z
Abubakr1111
2767
wikitext
text/x-wiki
'''''ɓari''''' (Shivering)
'''''bari''''' (To leave/To stop)
'''''ɗaiɗai''''' (one by one)
'''''daidai''''' (Correct/Exact)
'''''baƙi''''' (Guests)
'''''baki''''' (Mouth)
'''''`ya`ya''''' (Children)
'''''yaya''''' (How)
grke9ngk944cl0t0q9y8z7wjxt1tsp9
19310
19309
2022-08-27T14:09:06Z
Abubakr1111
2767
wikitext
text/x-wiki
'''ɓari''' (Shivering)
While
'''bari''' (To leave/To stop)
-------------------------------------
'''ɗaiɗai''' (one by one)
While
'''daidai''' (Correct/Exact)
-------------------------------------
'''baƙi''' (Guests)
While
'''baki''' (Mouth)
--------------------------------------
'''`ya`ya''' (Children)
While
'''yaya''' (How)
---------------------------------------
And so on
cbahgrj2l7eabhjo822prooh8axu3yr
Kashi
0
5729
19322
2022-08-28T07:54:21Z
787IYO
2782
Ƙirƙiran shafi
wikitext
text/x-wiki
'''Kashi''' wani datti ne dake fita ta dubura.
ex6rhfkwyt2bm1jvtal8nkg6oupzjfn
Shimi
0
5730
19323
2022-08-28T08:43:58Z
Misbahu umar
3199
Created page with "==hausa== ==FASSARA== '''Shimi'''wata doguwan rigane mara hannu da matan ƙauye sukayi anfani dashi da. :'''[[suna|suna]] ''' ''jam'i''. Shimai ==misali== * ƴanmatan ƙauye sunyi kwalliya amma basusa shimi ba."
wikitext
text/x-wiki
==hausa==
==FASSARA==
'''Shimi'''wata doguwan rigane mara hannu da matan ƙauye sukayi anfani dashi da.
:'''[[suna|suna]] ''' ''jam'i''. Shimai
==misali==
* ƴanmatan ƙauye sunyi kwalliya amma basusa shimi ba.
9a55hvi2u2sopnzmdhfa41ajjf79j9s
Tallen miya
0
5731
19324
2022-08-28T10:25:39Z
Misbahu umar
3199
Created page with "==hausa== ==bayani== '''Tallenmiya''' namane da ake anfani dashi amiya. :'''[suna]''' ''jam'i''. Tallayen miya ==misali== * Ammana miya da tallaye aciki sosai. * zanje kasuwa insayo tallen miya."
wikitext
text/x-wiki
==hausa==
==bayani==
'''Tallenmiya''' namane da ake anfani dashi amiya.
:'''[suna]''' ''jam'i''. Tallayen miya
==misali==
* Ammana miya da tallaye aciki sosai.
* zanje kasuwa insayo tallen miya.
7qpwsml1kiu75gbmdmm26mnocwvvcqc
Matsefata
0
5732
19325
2022-08-28T11:01:26Z
Misbahu umar
3199
Created page with "==hausa== ==Bayani== '''Matsefata''' wani kumne nakatako da ake anfani dashi zamani da. :'''suna''' ''jam'i''. Matsefatai ==misalai== * matsefatan yayarmu yakarye ɗazun. * muda mukeda matsefatai bamusan aron naka."
wikitext
text/x-wiki
==hausa==
==Bayani==
'''Matsefata''' wani kumne nakatako da ake anfani dashi zamani da.
:'''suna''' ''jam'i''. Matsefatai
==misalai==
* matsefatan yayarmu yakarye ɗazun.
* muda mukeda matsefatai bamusan aron naka.
gm1nlx2v6cerxlwu1iwixqphudbpb3b
Urya
0
5733
19326
2022-08-28T11:26:14Z
Misbahu umar
3199
Created page with "==hausa== ==Bayani== '''Urya''' wani tsinkene nakarfe da ake anfani dashi wajan tsifan kai. :'''[suna] ''' ''jam'i''. Uryaye ==misalai== * kidaukomin urya in tsefe gashi na. * tani taji ciwo datake tsifan kai da urya."
wikitext
text/x-wiki
==hausa==
==Bayani==
'''Urya''' wani tsinkene nakarfe da ake anfani dashi wajan tsifan kai.
:'''[suna] ''' ''jam'i''. Uryaye
==misalai==
* kidaukomin urya in tsefe gashi na.
* tani taji ciwo datake tsifan kai da urya.
1p33iutq9mv8fdjy7mqzywmsuymbix6