Wiktionary
hawiktionary
https://ha.wiktionary.org/wiki/Babban_shafi
MediaWiki 1.46.0-wmf.26
case-sensitive
Midiya
Musamman
Tattaunawa
User
Tattaunawar user
Wiktionary
Tattaunawar Wiktionary
Fayil
Tattaunawar fayil
MediaWiki
Tattaunawar MediaWiki
Samfuri
Tattaunawar samfuri
Taimako
Tattaunawar taimako
Rukuni
Tattaunawar rukuni
TimedText
TimedText talk
Module
Module talk
Event
Event talk
Hari
0
5091
45252
23500
2026-05-02T17:26:43Z
Hamza DK
2458
/* Misalai */
45252
wikitext
text/x-wiki
==Hausa==
'''Hari''' na nufin kai farmaki zuwa wani wuri, gida, gari da sauran su, da nufin kamawa ko ƙwacewa.
<ref>Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci
da Hausa. ISBN 9789781691157. P,149</ref> <ref>Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,219</ref>
=== Fassara ===
* Turanci: raid
:'''Suna''' ''jam'i''. Hare-hare
==Misalai==
* Mayaƙa sun kai hari da sanyin safe.
* Najeriya ta bayyana kai hari a maɓoyar yan ta'adda.
* Maharbi ya hari tsuntsu a sama.
* Jami'an tsaro sun kai hari a maɓoyar ƴan shaye-shaye.
* Iran ta
==Manazarta==
[[Category:Aiki]]
[[Category:Suffa]]
ejoq187yvxyxa6acthd9kfu05usxyho
45253
45252
2026-05-02T17:27:07Z
Hamza DK
2458
/* Misalai */
45253
wikitext
text/x-wiki
==Hausa==
'''Hari''' na nufin kai farmaki zuwa wani wuri, gida, gari da sauran su, da nufin kamawa ko ƙwacewa.
<ref>Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci
da Hausa. ISBN 9789781691157. P,149</ref> <ref>Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,219</ref>
=== Fassara ===
* Turanci: raid
:'''Suna''' ''jam'i''. Hare-hare
==Misalai==
* Mayaƙa sun kai hari da sanyin safe.
* Najeriya ta bayyana kai hari a maɓoyar yan ta'adda.
* Maharbi ya hari tsuntsu a sama.
* Jami'an tsaro sun kai hari a maɓoyar ƴan shaye-shaye.
* Iran ta maida martani
==Manazarta==
[[Category:Aiki]]
[[Category:Suffa]]
herq8o3px7rsa2bck4kvylirnxe48nw
45254
45253
2026-05-02T17:27:24Z
Hamza DK
2458
/* Misalai */
45254
wikitext
text/x-wiki
==Hausa==
'''Hari''' na nufin kai farmaki zuwa wani wuri, gida, gari da sauran su, da nufin kamawa ko ƙwacewa.
<ref>Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci
da Hausa. ISBN 9789781691157. P,149</ref> <ref>Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,219</ref>
=== Fassara ===
* Turanci: raid
:'''Suna''' ''jam'i''. Hare-hare
==Misalai==
* Mayaƙa sun kai hari da sanyin safe.
* Najeriya ta bayyana kai hari a maɓoyar yan ta'adda.
* Maharbi ya hari tsuntsu a sama.
* Jami'an tsaro sun kai hari a maɓoyar ƴan shaye-shaye.
* Iran ta maida martani harin da aka
==Manazarta==
[[Category:Aiki]]
[[Category:Suffa]]
6abw6xhc5jl5e380j4efxbben0llwlh
45255
45254
2026-05-02T17:27:39Z
Hamza DK
2458
/* Misalai */
45255
wikitext
text/x-wiki
==Hausa==
'''Hari''' na nufin kai farmaki zuwa wani wuri, gida, gari da sauran su, da nufin kamawa ko ƙwacewa.
<ref>Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci
da Hausa. ISBN 9789781691157. P,149</ref> <ref>Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,219</ref>
=== Fassara ===
* Turanci: raid
:'''Suna''' ''jam'i''. Hare-hare
==Misalai==
* Mayaƙa sun kai hari da sanyin safe.
* Najeriya ta bayyana kai hari a maɓoyar yan ta'adda.
* Maharbi ya hari tsuntsu a sama.
* Jami'an tsaro sun kai hari a maɓoyar ƴan shaye-shaye.
* Iran ta maida martani harin da aka kai mata
==Manazarta==
[[Category:Aiki]]
[[Category:Suffa]]
mywr2b0p2743mg8os65xi2y9a22uw1q
Izini
0
5290
45261
32270
2026-05-02T23:47:50Z
Hamza DK
2458
/* Misalai */
45261
wikitext
text/x-wiki
'''Izini''' shine kamar mutum ya nemi a bashi damar yin wani abu.<ref>Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,126</ref>
==Misalai==
*Yan wasan ƙwallon ƙafa suna neman izinin shiga gasar world cup
malam ya ba mu izinin shiga Aji
==A wasu harsunan==
English: permission
==Manazarta==
kk7vty9l3kbpwoipky2rtwdlgxv909k
farfara
0
10227
45243
42593
2026-05-02T17:05:00Z
Baban Asiya
4604
45243
wikitext
text/x-wiki
'''Farfara''' ita ce farar [[Dawa]]
==Misali==
*Dauda ya shuka farar [[Dawa]]
*Yau an dafa
bskeos9dgt38a4cj4doiza1lf6pmm7q
45244
45243
2026-05-02T17:06:15Z
Baban Asiya
4604
/* Misali */
45244
wikitext
text/x-wiki
'''Farfara''' ita ce farar [[Dawa]]
==Misali==
*Dauda ya shuka farar [[Dawa]]
*Yau an dafa farfarar dawa a gidanku
htd6t3zf1turh7v2jt1ih1pt64ee3bc
45245
45244
2026-05-02T17:07:32Z
Baban Asiya
4604
/* Misali */
45245
wikitext
text/x-wiki
'''Farfara''' ita ce farar [[Dawa]]
==Misali==
*Dauda ya shuka farar [[Dawa]] (farfarar)
*Yau an dafa farfarar dawa a gidanku
fhrvq7i57lp5dkth8q4kthivrtqxsop
45246
45245
2026-05-02T17:11:29Z
Baban Asiya
4604
/* Misali */
45246
wikitext
text/x-wiki
'''Farfara''' ita ce farar [[Dawa]]
==Misali==
*Dauda ya shuka farar [[Dawa]] (farfara)
*Yau an dafa farfarar dawa a gidanku
gbobt0879qtvfusasr1pdkehgbxjrcw
Fiqa
0
11277
45262
41916
2026-05-03T05:18:44Z
Hamza DK
2458
/* Misalai */
45262
wikitext
text/x-wiki
'''Fiqa''' haqora ne da suke fitowa abaki
==Misalai==
*Yaron nan ya fara fiqa
*Ni fiqan bakina masu tsini ne
*Damisa tana fiƙa maai tsini
0zmj3utitqg713hs4spottt7c4yws6k
45263
45262
2026-05-03T05:19:00Z
Hamza DK
2458
/* Misalai */
45263
wikitext
text/x-wiki
'''Fiqa''' haqora ne da suke fitowa abaki
==Misalai==
*Yaron nan ya fara fiqa
*Ni fiqan bakina masu tsini ne
*Damisa tana fiƙa mai tsini
f5jh6ooz59ihgnt5901lqlq5ryny2le
Loga
0
12386
45242
45187
2026-05-02T16:59:36Z
~2026-26707-33
4619
45242
wikitext
text/x-wiki
==Hausa==
'''Loga''' loga na nufin wata dabara ce ko hanya ta musamman a matsayin hanyar gudanar da wani aiki cikin sauki.
==Fassara==
English: Formula
==Misali==
* Duk tsaurin dutsen nan saida Musa ya fasa shi sabo da ya san Loga
* Darasin da malamin lissafi yai mana yau, ya bani wahala domin ban gano '''logar''' lissafin da wuri ba.
8x6pnymuee64v7kfo1pemsrd6i6fm1t
fari-fari
0
12387
45236
45226
2026-05-02T16:30:29Z
~2026-26707-33
4619
/* Misali */
45236
wikitext
text/x-wiki
'''fari-fari''', wata kalma ce da ke nufin launin [[Fari]] wanda bai kai fari tas ba. Wato, rabin fari
===Misali===
*Jirgin sama ya lula, ko
m2puxl0kgd1vvr2yo4vqrh7a4nh361k
45237
45236
2026-05-02T16:31:44Z
~2026-26707-33
4619
/* Misali */
45237
wikitext
text/x-wiki
'''fari-fari''', wata kalma ce da ke nufin launin [[Fari]] wanda bai kai fari tas ba. Wato, rabin fari
===Misali===
*Jirgin sama ya lula, ko '''fari-fari'''nsa ba a hange
gwl7yp5h1tq5l46nmktravshb9xhwvb
45238
45237
2026-05-02T16:38:47Z
~2026-26707-33
4619
/* Misali */
45238
wikitext
text/x-wiki
'''fari-fari''', wata kalma ce da ke nufin launin [[Fari]] wanda bai kai fari tas ba. Wato, rabin fari
===Misali===
*Jirgin sama ya lula, ko '''fari-fari'''nsa ba a hange
*Idan ka je kasuwa, ka sayo min yadi mai launin '''fari-fari'''
6pmqobl1zpi6wepd2s2utp1yr9vpi11
45239
45238
2026-05-02T16:48:17Z
~2026-26707-33
4619
/* Misali */
45239
wikitext
text/x-wiki
'''fari-fari''', wata kalma ce da ke nufin launin [[Fari]] wanda bai kai fari tas ba. Wato, rabin fari
===Misali===
*Jirgin sama ya lula, ko '''fari-fari'''nsa ba a hange
*Idan ka je kasuwa, ka sayo min yadi mai launin '''fari-fari'''
==English==
065xqsu5mqim4smm4n57r9wojk4soan
45240
45239
2026-05-02T16:50:42Z
~2026-26707-33
4619
/* English */
45240
wikitext
text/x-wiki
'''fari-fari''', wata kalma ce da ke nufin launin [[Fari]] wanda bai kai fari tas ba. Wato, rabin fari
===Misali===
*Jirgin sama ya lula, ko '''fari-fari'''nsa ba a hange
*Idan ka je kasuwa, ka sayo min yadi mai launin '''fari-fari'''
==English==
Off-white
csk82l0u3mahn71vj0s636anloqrn6c
45241
45240
2026-05-02T16:51:52Z
~2026-26707-33
4619
/* English */
45241
wikitext
text/x-wiki
'''fari-fari''', wata kalma ce da ke nufin launin [[Fari]] wanda bai kai fari tas ba. Wato, rabin fari
===Misali===
*Jirgin sama ya lula, ko '''fari-fari'''nsa ba a hange
*Idan ka je kasuwa, ka sayo min yadi mai launin '''fari-fari'''
==English==
*Off-white/ Whitish
s07sdu9ne6dzoxzsgg3v6h0bejbh2te
45247
45241
2026-05-02T17:14:08Z
Baban Asiya
4604
45247
wikitext
text/x-wiki
==Hausa==
'''fari-fari''', wata kalma ce da ke nufin launin [[Fari]] wanda bai kai fari tas ba. Wato, rabin fari
===Misali===
*Jirgin sama ya lula, ko '''fari-fari'''nsa ba a hange
*Idan ka je kasuwa, ka sayo min yadi mai launin '''fari-fari'''
==English==
*Off-white/ Whitish
j4of0iwjknprvvp5n3hqecsve3lg4iz
45248
45247
2026-05-02T17:15:50Z
Baban Asiya
4604
/* Hausa */
45248
wikitext
text/x-wiki
==Hausa==
'''fari-fari''', wata kalma ce da ke nufin launin [[Fari]] wanda bai kai fari tas ba. Wato, rabin fari
==English==
Off-white
===Misali===
*Jirgin sama ya lula, ko '''fari-fari'''nsa ba a hange
*Idan ka je kasuwa, ka sayo min yadi mai launin '''fari-fari'''
==English==
*Off-white/ Whitish
hsfk9bj2uvdcx98q0h6amzuaqk0thmi
45249
45248
2026-05-02T17:16:54Z
Baban Asiya
4604
/* English */
45249
wikitext
text/x-wiki
==Hausa==
'''fari-fari''', wata kalma ce da ke nufin launin [[Fari]] wanda bai kai fari tas ba. Wato, rabin fari
==English==
Off-white / Whitish
===Misali===
*Jirgin sama ya lula, ko '''fari-fari'''nsa ba a hange
*Idan ka je kasuwa, ka sayo min yadi mai launin '''fari-fari'''
==English==
*Off-white/ Whitish
jb0849mtccwzpy7lklr8nv5638zymjb
45250
45249
2026-05-02T17:19:25Z
Baban Asiya
4604
/* English */
45250
wikitext
text/x-wiki
==Hausa==
'''fari-fari''', wata kalma ce da ke nufin launin [[Fari]] wanda bai kai fari tas ba. Wato, rabin fari
==Fassara==
English: Off-white / Whitish
==Misali==
*Jirgin sama ya lula, ko '''fari-fari'''nsa ba a hange
*Idan ka je kasuwa, ka sayo min yadi mai launin '''fari-fari'''
==English==
*Off-white/ Whitish
7p998k59abx1pe55v05rsypa70o0od7
45251
45250
2026-05-02T17:20:46Z
Baban Asiya
4604
/* English */
45251
wikitext
text/x-wiki
==Hausa==
'''fari-fari''', wata kalma ce da ke nufin launin [[Fari]] wanda bai kai fari tas ba. Wato, rabin fari
==Fassara==
English: Off-white / Whitish
==Misali==
*Jirgin sama ya lula, ko '''fari-fari'''nsa ba a hange
*Idan ka je kasuwa, ka sayo min yadi mai launin '''fari-fari'''
gsuc4naqmq1f2q8pcoikcpnn46u2t22
Ɓaki-ɓaki
0
12388
45256
2026-05-02T17:52:44Z
Baban Asiya
4604
Created page with "==Hausa== ===Ɓaki-ɓaki==="
45256
wikitext
text/x-wiki
==Hausa==
===Ɓaki-ɓaki===
iuepc3eqnl6qf7hzpi568u64gcgglc8
45257
45256
2026-05-02T17:52:51Z
Quinlan83
2765
Requesting deletion
45257
wikitext
text/x-wiki
{{delete|Test page}}==Hausa==
===Ɓaki-ɓaki===
rosoxji7f6r07fjt0j2ixfmpf3zdyr7
45258
45257
2026-05-02T18:14:13Z
Baban Asiya
4604
45258
wikitext
text/x-wiki
{{delete|Test page}}
==Hausa==
'''Ɓaki-ɓaki'''
8mgu26k0ioiayg5s74ovwza4iz1ovfr
45259
45258
2026-05-02T18:18:13Z
Baban Asiya
4604
/* Hausa */
45259
wikitext
text/x-wiki
{{delete|Test page}}
==Hausa==
'''Ɓaki-ɓaki''' wani launi ne mai kusanci
axjpnpzxxdvp4nidjqim2izfqhlsbor
45260
45259
2026-05-02T18:19:28Z
Baban Asiya
4604
/* Hausa */
45260
wikitext
text/x-wiki
{{delete|Test page}}
==Hausa==
'''Ɓaki-ɓaki''' wani launi ne mai kusanci da baƙi, amma bai kai baƙi sosai ba
eg2zf0mcs7eu6aoanawq4v3d58zqx5w
Watsa
0
12389
45264
2026-05-03T11:31:31Z
Fatyutea0803505
3127
Created page with "'''Watsa''' yana nufin yada abu zuwa wurare daban daban"
45264
wikitext
text/x-wiki
'''Watsa''' yana nufin yada abu zuwa wurare daban daban
5fkqofvqq7rvcmyuv8lca4066yhzfdb
45265
45264
2026-05-03T11:35:22Z
Fatyutea0803505
3127
45265
wikitext
text/x-wiki
'''Watsa''' yana nufin yada abu zuwa wurare daban daban
lfgjihr hergewerui9ruiohrewriuorieirij
qbda1b9rhho50viae9zebhgg1ok1atj
45266
45265
2026-05-03T11:39:42Z
Fatyutea0803505
3127
45266
wikitext
text/x-wiki
'''Watsa''' yana nufin yada abu zuwa wurare daban daban
==Misalai==
Jummai ta watsa ma kaji gero
bd31rfngpup73x2f1m5855dy4fcq9cx
45267
45266
2026-05-03T11:40:30Z
Fatyutea0803505
3127
45267
wikitext
text/x-wiki
'''Watsa''' yana nufin yada abu zuwa wurare daban daban
==Misalai==
Jummai ta watsa ma kaji gero
Dan jarida na watsa labarai
275z10k08obf8w72ow23doi17u11ljc