Wiktionary
hawiktionary
https://ha.wiktionary.org/wiki/Babban_shafi
MediaWiki 1.47.0-wmf.8
case-sensitive
Midiya
Musamman
Tattaunawa
User
Tattaunawar user
Wiktionary
Tattaunawar Wiktionary
Fayil
Tattaunawar fayil
MediaWiki
Tattaunawar MediaWiki
Samfuri
Tattaunawar samfuri
Taimako
Tattaunawar taimako
Rukuni
Tattaunawar rukuni
TimedText
TimedText talk
Module
Module talk
Event
Event talk
Waina
0
2986
46319
21869
2026-06-26T20:57:22Z
M Bash Ne
2360
46319
wikitext
text/x-wiki
==Hausa==
===Bayani===
'''Waina''' Abincin hausawa, anayin ta da shinkafa, masara ko Gero, kuma ana kiranta da [[Masa]].
==Misalai==
* Bala yayi karin kumallo da waina
* Amarya na soya waina akan tanda
* waina sai Bauchi
djr1kg8snc1d6cc1bwpww6ypt38hbgs
Tantaƙwashi
0
3185
46321
24422
2026-06-26T20:59:33Z
M Bash Ne
2360
46321
wikitext
text/x-wiki
==Hausa==
'''tantakwashi''' kashi
==Bayani==
'''Tantaƙwashi''' wani ƙashi ne mai [[Taushi|taushi]] wanda yake haɗe da [[Tsoka|tsoka]], ana kiranshi cartillage a turance.<ref>Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,241</ref>
==Misalai==
*Bala yaci waina da tantakwashi
* Na taka tantakwashi a hanyar wucewa.
==Manazarta==
m64pomgw639v0y3dzl554uqu8f6uroc
Iyali
0
4235
46322
41223
2026-06-26T21:01:06Z
M Bash Ne
2360
46322
wikitext
text/x-wiki
==Hausa==
===Bayani===
'''Iyali''' na nufin ma'aurata tare da yara da suka hayayyafa.
<ref>Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,63</ref> <ref>Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,94</ref>
:'''Suna''' ''jam'i''. Iyalai
==Misalai==
* Audu yana wajen iyalinsa
* Iyali na bata da lafiya
* Iyalan Bala na gayyatan al'umma daurin aure
==Manazarta==
[[Category:Mutane]]
[[Category:Suna]]
j6osohstj05cqy6x5uf4kgr0ymmxqj3
Siffa
0
4799
46323
21372
2026-06-26T21:01:56Z
M Bash Ne
2360
46323
wikitext
text/x-wiki
==Hausa==
===Bayani===
Siffa na nufin yanayin tsarin surar wani abu. <ref>Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp. 3–7. ISBN 9789781601157.</ref>
==Misalai==
* Siffar Bala tayi yanayi dana mahaifinsa
* Matashin nada siffan larabawa
=Manazarta=
gmk6uzmovvl327ogxa9ei75qjakx5mx
Tsirya
0
5814
46320
34092
2026-06-26T20:58:40Z
M Bash Ne
2360
46320
wikitext
text/x-wiki
==hausa==
==Bayani==
'''Tsirya''' wani tsuntsune ɗan ƙarami kalar ciyawa mai kamada aku
:'''Suna''' ''Jam'i'' Tsiryaye
==Misali==
* Yaya bala ya sayama hauwa tsuntsuwan tsirya.
8a9d5bm4et6qzqkcd2g2c4aftge5e6w