Wiktionary hawiktionary https://ha.wiktionary.org/wiki/Babban_shafi MediaWiki 1.47.0-wmf.12 case-sensitive Midiya Musamman Tattaunawa User Tattaunawar user Wiktionary Tattaunawar Wiktionary Fayil Tattaunawar fayil MediaWiki Tattaunawar MediaWiki Samfuri Tattaunawar samfuri Taimako Tattaunawar taimako Rukuni Tattaunawar rukuni TimedText TimedText talk Module Module talk Event Event talk Tattaunawar user:Abubakr1111 3 3695 46391 28749 2026-07-22T19:42:24Z Leaderbot 3890 /* Notice of expiration of your sysop right */ new section 46391 wikitext text/x-wiki Sannu da zuwa ina maka maraba da zuwa wannan manhajar ta Ƙamus na Hausa, Zaka iya min magana idan kana da buƙatar taimako.[[User:Anasskoko|Anasskoko]] ([[User talk:Anasskoko|talk]]) 20:11, 11 Satumba 2021 (UTC) Nagode.[[User:Abubakr1111|Abubakr1111]] ([[User talk:Abubakr1111|talk]]) 20:14, 11 Satumba 2021 (UTC) == Mai yasa ka goge shafin dog == Barka da ƙoƙari, naga ka goge wasu shafuka waɗanda kuma suna da bayanai da ya kamata ace an barsu amatsayin shafi, misali, shafuka kamar; dog, kifiya, mtn, kaza da sauransu, duk waɗannan shafuka sun cancanci kasantuwa a Wiktionary, Ka sani Wiktionary kundi ce dake tattara kalmomi tare da bada ma'anoninsu dan a sauƙaƙe wa mai karatu fahimta. Matuƙar shafi akwai bayanai akan abinda ake magana akai, yakamata a barshi, sai dai idan bayanan babu ma'ana ko ya saɓa manufar da aka samar da Wiktionary. [[User:Em-mustapha|Em-mustapha]] ([[User talk:Em-mustapha|tattaunawa]]) 17:16, 16 Nuwamba 2021 (UTC) :Barka da ƙoƙarin Malan Mustapha,dalilin goge wasu shafukan kamar su Dog, Kaza da suransu da kake magana akai zaka ga anyi su sau biyu ne akwai Kare akwai kuma Dog kaga duk abu daya ne, sannan wasu shafukan kamar su MTN naga ai ba kalmar a Hausa shiyasa naga kamar ba bukatar a sasu,wasu kuma zakaga suna sa kalmane sai su kawo karin magana ba ma'anar kalmar suke sakawa ba[[User:Abubakr1111|Abubakr1111]] ([[User talk:Abubakr1111|tattaunawa]]) 10:58, 18 Nuwamba 2021 (UTC) == How we will see unregistered users == <section begin=content/> Ya! Kun sami wannan sakon ne saboda kuna daga cikin admin a Wikimedia wiki. A sanda wani yayi gyara a Wikimedia wiki ba tare da sun shiga akwatin su ba yau, mu kan nuna adireshin su na IP. Kamar yadda kuka riga kuka sani ba zamu iya cigaba da hakan ba a nan gaba. Wannan yarjejeniya ce daga sashen shari'a na Gidauniyar Wikimedia, saboda tsarin gudanarwa na kariya akan layi sun canza. A madadin IP zamu nuna sifar nuniya. Ku amatsayin admin '''zaku cigaba da ganin IP din'''. za'a samar da sabuwar wani hakki na user right ga wadanda ke son ganin cikakken IPs na wadanda basu yi rijista ba domin tunkaran batanci, cin-zarafi da spam ba tare da zama admins ba. Patrollers su ma zasu iya ganin wani bangare na IP koda bada wani hakki na user right ba. kuma dai muna aiki akan [[m:IP Editing: Privacy Enhancement and Abuse Mitigation/Improving tools|inganta ababen aiki]] dan taimakawa. Idan baku taɓa gani ba kafin nan, zaku iya [[m:IP Editing: Privacy Enhancement and Abuse Mitigation|karanta ƙarin bayani a Meta]]. Idan kuna son ganin baku rasa sauye-sauyen fasahohin mu ba a Wikimedia wikis, zaku iya [[m:Global message delivery/Targets/Tech ambassadors|subscribe]] zuwa [[m:Tech/News|wasiƙar mako na fasaha]]. Muna da [[m:IP Editing: Privacy Enhancement and Abuse Mitigation#IP Masking Implementation Approaches (FAQ)|hanyoyi biyu da aka bijiro]] wannan sifar na iya aiki. '''Zamu ji daɗin ji daga gare ku''' a Ina ne kuke tunanin zai yi maku aiki mai kyau da wiki ɗin ku, a yanzu da nan gaba.Kuna iya [[m:Talk:IP Editing: Privacy Enhancement and Abuse Mitigation|sanar da mu a shafin tattaunawa]]. Kuna iya rubutawa a harshen ku. Shawarwarin an bada sune a Oktoba kuma zamu fidda matsaya a ranar 17 Janairu. Godiya gare ku. /[[m:User:Johan (WMF)|Johan (WMF)]]<section end=content/> 18:15, 4 Janairu 2022 (UTC) <!-- Message sent by User:Johan (WMF)@metawiki using the list at https://meta.wikimedia.org/w/index.php?title=User:Johan_(WMF)/Target_lists/Admins2022(4)&oldid=22532508 --> == Bukatar tattaunawa da kai. == Barka da aiki, Akwai bukatar tattaunawa dakai a kan issue mai muhimmanci da gaggawa, amma babu email a tattare da account din ka. Ka tuntube ni a ''ammar{{@}}wikimediahausa.org.ng'' da gaggawa. Ina sauraren ka. [[User:Ammarpad|Ammarpad]] ([[User talk:Ammarpad|tattaunawa]]) 09:50, 9 Disamba 2022 (UTC) == Tattaunawa == assalamu alaikum dafata kana lpy inason don Allah magana dakai 19:49, 7 Agusta 2023 (UTC) [[User:M I Idrees|M I Idrees]] ([[User talk:M I Idrees|tattaunawa]]) 19:49, 7 Agusta 2023 (UTC) :Wslm, ba matsala ina sauraron ka20:03, 10 Agusta 2023 (UTC) [[User:Abubakr1111|Abubakr1111]] ([[User talk:Abubakr1111|tattaunawa]]) 20:03, 10 Agusta 2023 (UTC) ::ok muyi magana a WhatsApp 07062340997 ::Ngd [[User:M I Idrees|M I Idrees]] ([[User talk:M I Idrees|tattaunawa]]) 21:20, 12 Agusta 2023 (UTC) == Notice of expiration of your sysop right == <div dir="ltr">Hi, as part of [[:m:Special:MyLanguage/Global reminder bot|Global reminder bot]], this is an automated reminder to let you know that your permission "sysop" (Administrators) will expire on 2026-07-29 19:13:02. Please renew this right if you would like to continue using it. <i>In other languages: [[:m:Special:MyLanguage/Global reminder bot/Messages/default|click here]]</i> [[User:Leaderbot|Leaderbot]] ([[Tattaunawar user:Leaderbot|tattaunawa]]) 19:42, 22 Yuli 2026 (UTC)</div> 4wttitx6p9ipeddz63jjeli3tacl9vd Arangama 0 6227 46386 28650 2026-07-21T15:55:03Z Abubakr1111 2767 46386 wikitext text/x-wiki '''Arangama''' kalma ce dake bayani akan fito na fito ko faɗa ko [[Artabu|artabu]] tsakanin mutane ko dabba sukayi ko abun hawa. <ref>Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,31</ref> <ref>Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,46</ref> ==Misali== * Ragunan sunyi arangama. * Soji Suna arangama da Ƴan ta'adda. ==Manazarta== [[Category:Suffa]] [[Category:Aiki]] fqr5hrllo9desktgyubh4kfdjbqy0fv Alhanzir 0 8182 46387 42386 2026-07-21T19:49:23Z Asmau Abubakar 4673 46387 wikitext text/x-wiki [[File:Pig (Sus scrofa domesticus) - FrogHollow Farm Sanctuary 2019-10-26 (03).jpg|Alhanzir a kwance|thumb|230px]] '''Alhanzir''' {{Audio|Alhanzir.ogg|Alhanzir}} suna ne da yake nufin alade a wata Hausar <ref>https://web.archive.org/web/20230901152733/https://hausadictionary.com/index.php?search=Alhanzir</ref> ==Misalai== *Wani likita yayi bayani akan wata cuta da'ake samu daga cin naman Alhanzir(Alade) ==Fassara== * Turanci: '''pig''' ==Manazarta== [[Category:Suna]] [[Category:Dabbobi]] j4632ghcnac8aw10hwpre5ox6qhlmnf Aibanta 0 9444 46385 40268 2026-07-21T15:50:39Z Abubakr1111 2767 46385 wikitext text/x-wiki '''Aibanta''' {{Audio|Aibanta.ogg|Aibanta}} na nufin kushewa,korafi ko daura laifi akan abu ko kuma mutum<ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,1</ref> <ref>https://web.archive.org/web/20240425095912/https://hausadictionary.com/index.php?search=Aibanta&title=Special:Search&profile=default&fulltext=1&ns0=1</ref> <ref>https://www.linguashop.com/hausa-dictionary</ref> ==Misalai== *Lado Ya cika '''aibanta''' [[Mutane|mutane]]. *Bakaji yadda naji daya '''aibanta''' kayan nan ba ==Manazarta== [[Category:Yanayi]] t0fdgzqd114sg2awptom692jhcfn556 Bodara 0 10553 46388 38266 2026-07-21T19:59:42Z Asmau Abubakar 4673 46388 wikitext text/x-wiki '''Bodara''' dai itace wanda take da yawan yin tusa a kai a kai.<ref>Neil Skinner,2007:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,64</ref> <ref>Roxana Ma Newman,2012:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,31</ref> <ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,34</ref> ==Misalai== *Haba ke larai sai kace bidar ko da yaushe cikin yin tusa *Ance audu ya auro wata mata mayyar tusa sai kace bodara [[Category:Kalma]] nvj966v4qlhb0h6jepo0le3f2rw1kjx 46389 46388 2026-07-21T20:05:38Z Asmau Abubakar 4673 46389 wikitext text/x-wiki '''Bodara''' dai itace wanda take da yawan yin tusa a kai a kai.<ref>Neil Skinner,2007:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,64</ref> <ref>Roxana Ma Newman,2012:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,31</ref> <ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,34</ref> ==Misalai== *Haba ke larai sai kace bidar ko da yaushe cikin yin tusa *Ance audu ya auro wata mata mayyar tusa sai kace bodara ==Manazarta== [[Category:Kalma]] [[Category:Dabbobi]] 4fz5uhnafrix9rew4ojt2fyswym6qiv 46390 46389 2026-07-21T20:06:35Z Asmau Abubakar 4673 46390 wikitext text/x-wiki '''Bodara''' dai itace wanda take da yawan yin tusa a kai a kai.<ref>Neil Skinner,2007:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,64</ref> <ref>Roxana Ma Newman,2012:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,31</ref> <ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,34</ref> ==Misalai== *Haba ke larai sai kace bidar ko da yaushe cikin yin tusa *Ance audu ya auro wata mata mayyar tusa sai kace bodara ==Manazarta== [[Category:Kalma]] [[Category:Dabbobi]] [[Category:Dabbobin daji]] njnrbzp2ekkglh1nyy3whxz6wo1elet