Wiktionary hawiktionary https://ha.wiktionary.org/wiki/Babban_shafi MediaWiki 1.48.0-wmf.4 case-sensitive Midiya Musamman Tattaunawa User Tattaunawar user Wiktionary Tattaunawar Wiktionary Fayil Tattaunawar fayil MediaWiki Tattaunawar MediaWiki Samfuri Tattaunawar samfuri Taimako Tattaunawar taimako Rukuni Tattaunawar rukuni TimedText TimedText talk Module Module talk Event Event talk harshe 0 1843 46781 32100 2026-11-12T09:01:37Z Em-mustapha 1668 added [[Category:sassan jiki]] using [[Help:Gadget-HotCat|HotCat]] 46781 wikitext text/x-wiki ==Hausa== ==Bayani== '''harshe'''{{Audio|Harshe.ogg|Harshe}} Wata gaɓar tsoka ce a cikin bakin halittu wanda suke amfani da ita wajen jin ɗanɗano ko magai.{{Audio| harshe.ogg| harshe.ogg}} ==Misali== * maganar tanada Harshe damo. * Kare yana zaro harshe * ya tauna harshe ==fassara== *Larabci: لسان *Katafanci: a̱lyem *Turanci: tongue == Karin magana == *Harshe da haƙori ana samun saɓani *Ba a raba harshe da [[haƙori]]. [[Rukuni:sassan jiki]] n3fhsoke4wzabv1lvcjne804gqbz2h7 Haƙuri 0 3065 46772 41333 2026-11-11T13:45:11Z Baffa ali 4677 /* Misalai */ 46772 wikitext text/x-wiki == Haƙuri == === Suna === '''Haƙuri''' (ajami: حقوري) # Natsuwa da juriyar zuciya a lokacin da aka shiga cikin wata wahala ko ƙalubale. # Halin ɗaukar abin da ya same ka ba tare da gaggawa ko fushi ba. # Kyakkyawan hali na fahimta da jurewa wasu mutane ko abubuwa. === Haɗin kalma === * yin haƙuri * mai haƙuri * rashin haƙuri === Ma’anar Turanci === * patience * endurance * tolerance === Ƙarin bayani === Kalmar “haƙuri” tana da muhimmanci a al’adar Hausawa. Ana ɗaukar shi a matsayin ɗaya daga cikin manyan halaye na nagarta. A al’adance, ana koyar da yara da matasa muhimmancin yin haƙuri wajen fuskantar rayuwa da mutane. === Dangantaka === * natsuwa * juriya * ladabi * tausayi === Misalai === # Ya kamata mu yi haƙuri idan wani abu ya gagara. # Haƙuri ginshiƙi ne na nasara. # yin hakuri shine maganin zamantakewa # Malam ya koyar da ɗalibansa muhimmancin haƙuri a rayuwa. === Sassan magana === * Suna (noun) === Karin Magana === * "Haƙuri maganin zaman duniya." === Manazarta === * Bargery, G. P. ''Hausa-English Dictionary'' (1934). * Newman, Paul. ''A Hausa-English Dictionary'' (2007). * Hausa Language Centre, Kano (2020). qmntal1ls1lnahyn25ggknvpzxxxsiq 46773 46772 2026-11-11T13:53:41Z Baffa ali 4677 /* Ƙarin bayani */ 46773 wikitext text/x-wiki == Haƙuri == === Suna === '''Haƙuri''' (ajami: حقوري) # Natsuwa da juriyar zuciya a lokacin da aka shiga cikin wata wahala ko ƙalubale. # Halin ɗaukar abin da ya same ka ba tare da gaggawa ko fushi ba. # Kyakkyawan hali na fahimta da jurewa wasu mutane ko abubuwa. === Haɗin kalma === * yin haƙuri * mai haƙuri * rashin haƙuri === Ma’anar Turanci === * patience * endurance * tolerance === Ƙarin bayani === Idan an ce " Hakuri " kalma ce wadda ake anfani da ita a harshen hausa . Misalai Halimatu tana da "haƙuri " bin da suke mata a gidan saboda bata da mahai fiya . Kalmar “haƙuri” tana da muhimmanci a al’adar Hausawa. Ana ɗaukar shi a matsayin ɗaya daga cikin manyan halaye na nagarta. A al’adance, ana koyar da yara da matasa muhimmancin yin haƙuri wajen fuskantar rayuwa da mutane. === Dangantaka === * natsuwa * juriya * ladabi * tausayi === Misalai === # Ya kamata mu yi haƙuri idan wani abu ya gagara. # Haƙuri ginshiƙi ne na nasara. # yin hakuri shine maganin zamantakewa # Malam ya koyar da ɗalibansa muhimmancin haƙuri a rayuwa. === Sassan magana === * Suna (noun) === Karin Magana === * "Haƙuri maganin zaman duniya." === Manazarta === * Bargery, G. P. ''Hausa-English Dictionary'' (1934). * Newman, Paul. ''A Hausa-English Dictionary'' (2007). * Hausa Language Centre, Kano (2020). fnjur3z6ozs38xm5vgsgslzul4gf47u Sugar 0 5260 46782 17915 2026-11-12T09:03:35Z Em-mustapha 1668 /* */ 46782 wikitext text/x-wiki '''Suga''' sunan sukari da turanci. l265hfc8fhzti64w4q7zvb26c3ixs80 Halaiya 0 7668 46774 27727 2026-11-11T16:44:02Z Baffa ali 4677 /* halaiya*/ 46774 wikitext text/x-wiki Halaiya na nufin dabi'a ko hali. "Halaiya " wani nau'i ne na halitta da Allah yake halitta mutu dashi . Misali: Aisha tana da yawan " fushi "(shima halaiya ne). Usman yakasance mai "hakuri "ne(shima halaiya ne). Dasauransu............ o1t3su28aa5tykkusr66xb47j8j9mh5 46777 46774 2026-11-12T08:54:51Z Em-mustapha 1668 /* */ nrdrct 46777 wikitext text/x-wiki #REDIRECT [[hali]] 37v8dvwzors56xf3pxvj53jwojy0e4t Annashuwa 0 8667 46771 40781 2026-11-11T13:40:05Z Baffa ali 4677 /* */ 46771 wikitext text/x-wiki [[File:A smile on an orphan's face.jpg|Matasa na cikin annashuwa|thumb|230px]] '''Annashuwa''' {{Audio|Annashuwa.ogg|Annashuwa}} yanayi wanda mutun ke cikin farin ciki da nishaɗi gami da walwala a cikin al'amura.<ref>Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,170</ref> ===Misalai=== *Tanko na cikin Annashuwa yau. *Mutanen Kano suna cikin annashuwa saboda an naɗa sabon sarki. *Audu yace duk cikin yan matan ba mai sashi annashuwa irin Maryam. ===Fassara=== * Turanci: '''Merriment''' == Manazarta == [[Category:Halayya]] [[Category:WOCI]] [[Category:Kalma]] r6i19lkpgjfr262o7k65saoo6jmpthl Halshe 0 9256 46775 33383 2026-11-11T16:50:09Z Baffa ali 4677 /* Misalai */ 46775 wikitext text/x-wiki [[File:Tongue.agr.jpg|Wani ya gwalo halshe|thumb|230px]] '''Halshe'''{{Audio|Halshe.ogg|Halshe}} wani tarin nama da jijiyoyi mai tsini dake a cikin bakin mutum ko kuma dabba. A taƙaice dai Halshe abun magana.<ref>Roxana Ma Newman,2012:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,198</ref> <ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,201</ref> '''Halshe''' Magana ta wasu mutane da ta keɓanta gare su da wanda ya koye ta a gunsu.<ref>Neil Skinner,2007:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,192</ref> :'''Suna''' ''Jam'i''.Harsuna<ref>Rubutun Hausa : yadda yake da yadda ake yin sa. Lagos: Ibrash Islamic Publications Centre. ISBN 978-2821-40-3. OCLC 62456570.</ref> ==Misalai== * Ya datse harshe wajen tauna nama * Akiyaye harshe wajen magana * Harshe yana ɗaya daga cikin sassan jikin dan adam ==Manazarta== [[Category:Sashin Jiki]] 7gpt4cipqmleyeb3cr7765bcltk9lzb 46776 46775 2026-11-12T08:48:39Z Em-mustapha 1668 /* */ m 46776 wikitext text/x-wiki #REDIRECT [[harshe]] ==Misalai== * Ya datse harshe wajen tauna nama * Akiyaye harshe wajen magana * Harshe yana ɗaya daga cikin sassan jikin dan adam ==Manazarta== [[Category:Sashin Jiki]] 0a5ssw9u0t8q0ao9afrgbsq4key4jem 46780 46776 2026-11-12T09:00:51Z Em-mustapha 1668 m 46780 wikitext text/x-wiki #REDIRECT [[harshe]] tgnl879ymigysl1vmrnmhfxddciglml hali 0 13014 46778 2026-11-12T08:59:11Z Em-mustapha 1668 m 46778 wikitext text/x-wiki '''hali''' na nufin ɗabi'a. jam'i - halayya ko halaiya == Misalai == Aisha tana da yawan "fushi". Usman yakasance mai "hakuri" ne. qe7y6vr9kt7d3v6f35qm6sqrl7i25et 46779 46778 2026-11-12T08:59:32Z Em-mustapha 1668 /* Misalai */ 46779 wikitext text/x-wiki '''hali''' na nufin ɗabi'a. jam'i - halayya ko halaiya == Misalai == Aisha tana da yawan "fushi". Usman yakasance mai "hakuri" ne. == Manazarta == 0rtz4fqxhc6rv4pzmt7hx6gb1bz5i62