Yesu Kristi

From Wikipedia

Yesu KristiGa al'ummar Hausawa Musulmi, Yesu shine Annabi Isa (Alaihissalam). Sai dai su Musulmi ba su yarda a suranta annabawa ba don haka Kiristoci masu amfani da Harshen Hausa ne kawai suke gane wannan sura.

In other languages