Talk:Islama

From Wikipedia

Ya kamata duk wani bayani a kan Islama ya fara da yadda ya kafu: haihuwar Manzon Allah (SAW), tasowarsa, aiko shi da kuma karantarwarsa da ta Sahabbansa (Allah Ya yarda da su). in ya so daga baya a shiga tarihin abubuwan da suka faru a shekarun baya-baya.