Wiktionary
hawiktionary
https://ha.wiktionary.org/wiki/Babban_shafi
MediaWiki 1.47.0-wmf.3
case-sensitive
Midiya
Musamman
Tattaunawa
User
Tattaunawar user
Wiktionary
Tattaunawar Wiktionary
Fayil
Tattaunawar fayil
MediaWiki
Tattaunawar MediaWiki
Samfuri
Tattaunawar samfuri
Taimako
Tattaunawar taimako
Rukuni
Tattaunawar rukuni
TimedText
TimedText talk
Module
Module talk
Event
Event talk
Balaga
0
3101
45516
27647
2026-05-20T11:13:35Z
Mahuta
2222
45516
wikitext
text/x-wiki
==Hausa==
'''Balaga''' wani mataki ne da namiji ko mace ke kaiwa na isa da kai da fara samun cikan hankali. Yana da kuma alamomi kamar haka:
<ref>Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,137</ref> <ref>Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,242</ref>
Ga namiji;
==Misalai==
*Fashewan Murya.
*Murdewan jiki.
*Bayyanan Gashin Gemu.
*Canzawar Murya.
*Ɗigowan Jinin Al'ada.
*Baiyanar Mama (nono).
*Sauyawan salon tafiya ([[Rangwada]]).
* Baba fati ta balaga.
* Naga tashen balaga kukeyi yaran nan.
'''fassara'''
*Turanci: maturity
*Larabci: مكلف
==Manazarta==
[[Category:Suffa]]
[[Category:Halayya]]
[[Category:Yanayi]]
a9wsxwmjfw99ne4ducwl2ipnl1zk66f
Balagaggen Saurayi
0
3329
45517
19620
2026-05-20T11:14:17Z
Mahuta
2222
45517
wikitext
text/x-wiki
==Hausa==
'''Balagaggen saurayi''' da [[Turanci]] (Adolescent). Wanda yake kan ganiyar balaga.
==Misali==
r8ubbmjvdoj80i9n8lz52yv0ghate2f
Bako
0
3815
45510
38332
2026-05-20T10:53:59Z
Mahuta
2222
45510
wikitext
text/x-wiki
===Hausa===
Baƙo
===Bayani===
'''Bako''' shine mutumin da yaje garin da ba garin sa ba ko ya sauka a wani gida ko wani gari.<ref>Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,204 </ref>
===Misalai===
*Nigeria zata karɓi bakuncin shugaban ƙasar Chadi.
*Nijar ta karbi bakuncin shugaban kasar Ghana.
===Karin Magana===
*Ba'a fushi da baƙo
*Baƙon ɓarawo bana Mutum ɗaya bane
*Baƙo ya kori ɗan gari
==Manazarta==
r3fma61x8qvh2nspmxj2y0d2551d7ji
Bakin Rai
0
4110
45505
27738
2026-05-20T10:38:38Z
Mahuta
2222
45505
wikitext
text/x-wiki
==Hausa==
'''Baƙin Rai''' yana nufin ba'ayi ma mutum komai bai sai kaga fuskanshi kullum a hade batare da anyi mishi komai ba to ship akekira da bakin rai
==Misali==
b9vwvlhwvb9ebgfejsbaoy2fa03qk7k
gara
0
4603
45487
45383
2026-05-19T22:30:17Z
Hamza DK
2458
/* Misali */
45487
wikitext
text/x-wiki
==Hausa==
'''Gara''' {{Audio|Gara1.wav|Gara}} Wasu ƙananan kwari ne da ake samun su a gida ko daji da suke hada muhallinsu da ƙasa, an fi samun su musamman a guraren ajiye-ajiye na kayan ci da amfanin yau da kullum, sannan dukka abinda ''gara'' ta shige shi ya kan iya canzawa daga yanayinsa ya koma ƙasa.
'''Gara'''{{Audio|Gara03.ogg|Gara}} ma'ana ta biyu. Wani suna ne da ake iya danganta mutum da shi a yayinda yake aiwatar da wani abu ba bisa nutsuwa ba.
'''Gara''' {{Audio|Gara2.wav|Gara}} ma'ana ta uku. Wata gudunmawa ce ta kayan abinci da iyayen amarya ko mai jego suke haɗa ma yarsu bayan an kai ta ɗakin miji tana amarya ko bayan ta haihu a ranar suna.
==Misali==
*An kawo garar matar Sadiq
*Wancen yaron Gara ne
hoxkek5k5jpmoc8qbcwzsjodf9xyh3j
45488
45487
2026-05-19T22:31:25Z
Hamza DK
2458
/* Misali */
45488
wikitext
text/x-wiki
==Hausa==
'''Gara''' {{Audio|Gara1.wav|Gara}} Wasu ƙananan kwari ne da ake samun su a gida ko daji da suke hada muhallinsu da ƙasa, an fi samun su musamman a guraren ajiye-ajiye na kayan ci da amfanin yau da kullum, sannan dukka abinda ''gara'' ta shige shi ya kan iya canzawa daga yanayinsa ya koma ƙasa.
'''Gara'''{{Audio|Gara03.ogg|Gara}} ma'ana ta biyu. Wani suna ne da ake iya danganta mutum da shi a yayinda yake aiwatar da wani abu ba bisa nutsuwa ba.
'''Gara''' {{Audio|Gara2.wav|Gara}} ma'ana ta uku. Wata gudunmawa ce ta kayan abinci da iyayen amarya ko mai jego suke haɗa ma yarsu bayan an kai ta ɗakin miji tana amarya ko bayan ta haihu a ranar suna.
==Misali==
*An kawo garar matar Sadiq
*Wancen yaron Gara ne
*Gara ta bata katakon dakin
s48gkgkktlgjm2pjfx1t46bkd5s8ehu
Baki
0
4858
45492
43075
2026-05-20T10:25:17Z
Mahuta
2222
45492
wikitext
text/x-wiki
==Hausa==
'''Baki'''{{Audio|Baki in hausa.ogg|Baki}} wata gaba ce a jikin mutum ko dabba da take a tsakanin hanci da [[gemu]] mai dauke da [[hakora]] da [[harshe]] a cikinsa, sannan ana amfani da baki wajen ci da sha da kuma fitar da wani sauti na magana ko kuka.
<ref>Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,111</ref> <ref>Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,176</ref>
'''Baƙi''' kala wanda itace kishiyar fari.
'''Baƙi''' mutanen da suka ziyarce ka.idan mutane daya ne shine '''bako'''
==Misalai==
* Da bakina na kira ta.
* Bakin yarinyar ya fara buɗewa da magana.
* Baki abun magana
==Manazarta==
[[Category:Sassan Jiki]]
[[Category:Sashin Jiki]]
[[Category:Kaloli]]
p0xw7y559jzoqtibkdkbtsgtu7rqnoo
45493
45492
2026-05-20T10:26:10Z
Mahuta
2222
45493
wikitext
text/x-wiki
==Hausa==
'''Baki'''{{Audio|Baki in hausa.ogg|Baki}} wata gaba ce a jikin mutum ko dabba da take a tsakanin hanci da [[gemu]] mai dauke da [[hakora]] da [[harshe]] a cikinsa, sannan ana amfani da baki wajen ci da sha da kuma fitar da wani sauti na magana ko kuka.
<ref>Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,111</ref> <ref>Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,176</ref>
'''Baƙi''' kala wanda itace kishiyar fari.
'''Ba ƙi''' mutanen da suka ziyarce ka.idan mutane daya ne shine '''bako'''
==Misalai==
* Da bakina na kira ta.
* Bakin yarinyar ya fara buɗewa da magana.
* Baki abun magana
==Manazarta==
[[Category:Sassan Jiki]]
[[Category:Sashin Jiki]]
[[Category:Kaloli]]
a4oaw39ujekz9cwbuwble02z1s8n0sk
Balbela
0
5306
45524
37181
2026-05-20T11:17:40Z
Mahuta
2222
45524
wikitext
text/x-wiki
==Hausa==
[[File:Heron tricol 01.JPG|Balbela na Shan ruwa|thumb|230px]]
'''Balbela''' {{Audio|Balbela.ogg|Balbela}} Babban tsuntsu ne fari mai fukafuki.<ref>Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,82</ref>
:'''suna''' ''jam'i'' .Balbelu
==Misalai==
*Yara sunje farautar balbelu
==Karin Magana==
* Da ba'a san asalin balbela ba sai ace daga Madina take
==Manazarta==
[[Category:Tsuntsaye]]
[[Category:WOCI]]
9hi8ncpo0qtgqjbwnq7w8lhrcd5vi6v
Bakatatan
0
5553
45491
29322
2026-05-20T10:24:46Z
Mahuta
2222
45491
wikitext
text/x-wiki
==Hausa==
'''Bakatatan''' {{Audio|Bakatatan Hausa01.ogg|Bakatatan}} na mufin wani abu da zai faru batare da kasani ko kazata ya zoma kai tsaye.<ref>Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,180</ref>
==Misalai==
* Mai talla ta shigo gida bakatatan
* Na ganta a gabana bakatatan
==Fassara==
* Turanci: '''Sudden'''
==Manazarta==
[[Category:Suffa]]
[[Category:Halayya]]
447aobs8imybfmru8svphzezqg0bl9o
Bakin ciki
0
5717
45506
20440
2026-05-20T10:39:02Z
Mahuta
2222
45506
wikitext
text/x-wiki
==Hausa==
'''Baƙin ciki''' wani haline da mutun yakan shiga a lokacin da wata masifa ko cuta ko bacin rai yasameshi
==Misali==
* ina cikin wani hali na'aika yaro da ƙuɗi ammaban ganshiba yagudu da kuɗin.
6api07b7se7xbz7l4t1gfvm6rmnkfpz
Bakwaini
0
5884
45513
27323
2026-05-20T11:12:30Z
Mahuta
2222
45513
wikitext
text/x-wiki
==Hausa==
'''Bakwaini''' shine jaririn da aka haifeshi bai kai watannin da akeyi kafin haihuwaba.
==Misali==
* wannan ɗan watanshi bakwai baikai wata tara ba ya shigo duniya.
qq5k40iwsv84sgxjd90r0rqozts08b4
Bala'i
0
5888
45515
35419
2026-05-20T11:13:13Z
Mahuta
2222
45515
wikitext
text/x-wiki
==Hausa==
'''Bala'i''' {{Audio|Bala'i Hausa01.ogg|Bala'i}}abu yafaru wanda zai tasarma mutane da hankali, kamar ɓullan annoba irinsu cututtuka da makamantarsu.
<ref>Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,46</ref>
:'''Suna ''jam'i''. bala'o'i
==Misali==
* Bala'in gobara ya faɗawa kasuwar Maiduguri.
* Munje kasuwa yau sai ƴan ta'adda kawai suka fara harbi hankalin kawa yatashi.
=====Fassara=====
English: Disaster
Larabci: بلاء
==Manazarta==
[[Category:Yanayi]]
9kg75nsvoqsr2h12asnayqevukj7emx
Bakwai
0
6646
45512
25730
2026-05-20T11:12:10Z
Mahuta
2222
45512
wikitext
text/x-wiki
==Hausa==
'''Bakwai''' ɗaya ce daga cikin jerin lambobin da ake am]n ƙirga ko lissafi.
<ref>Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,160</ref> <ref>Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,245</ref>
==Misali==
*Farillan alwala guda bakwai ne
*Kwanakin sati guda bakwai ne.
==Manazarta==
[[Category:Lambobi]]
[[Category:Kidaya]]
3qx3kbb3qrd8uzxv14eb3fde7pi6eep
Balarabe
0
7816
45519
28175
2026-05-20T11:15:33Z
Mahuta
2222
45519
wikitext
text/x-wiki
==Hausa==
'''Balarabe''' suna ne na gama gari.
Shi dai duk wanda kaji ake kiran shi da suna Balarabe to wanda aka haife a ranar laraba.ko wacce aka haife ta a ranar Laraba akan kira ta da balaraba ko Laraba.
==Misali==
03llasexb6pkzr4xxkt6ofangsafwrq
Bakinjini
0
8338
45509
39551
2026-05-20T10:53:34Z
Mahuta
2222
45509
wikitext
text/x-wiki
'''Bakinjini''' shine kiyayya da mutum ko wani abu yakan samu a wurin mutane.<ref>https://web.archive.org/web/20230906163820/https://hausadictionary.com/index.php?search=Bakin%20jini</ref>
==Misalai==
*Lado yayi bakinjini wajen al'umma
==Manazarta==
[[Category:Yanayi]]
cazi3ccwd3mhx6kb5cfd6cfknuq9lqo
Balbal
0
9488
45522
39553
2026-05-20T11:16:56Z
Mahuta
2222
45522
wikitext
text/x-wiki
'''Balbal''' shine sunan da ake kiran wuta dake ci sosai<ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,6</ref> <ref>https://web.archive.org/web/20240502094730/https://hausadictionary.com/index.php?search=Balbal&title=Special:Search&profile=default&fulltext=1&ns0=1</ref> <ref>https://www.linguashop.com/hausa-dictionary</ref>
==Misalai==
*Wuta naci Balbal an kasa kashe ta
==Manazarta==
[[Category:Kalma]]
oi5ugwcd90ux595wnbrncnr78ha2hbs
Bal-bal
0
9489
45514
40895
2026-05-20T11:12:52Z
Mahuta
2222
45514
wikitext
text/x-wiki
==Hausa==
'''Bal-bal''' {{Audio|Bal-bal.ogg|Bal-bal}} shine sunan da ake kiran wuta dake ci sosai<ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,6</ref> <ref>https://web.archive.org/web/20240502094806/https://hausadictionary.com/index.php?search=Bal-bal&title=Special:Search&profile=default&fulltext=1&ns0=1</ref> <ref>https://www.linguashop.com/hausa-dictionary</ref>
==Misalai==
*Wuta naci Bal-bal an kasa kashe ta
==Manazarta==
[[Category:Kalma]]
qomaaif69h3lz104z34ep053rl0hnnx
Balas
0
9490
45520
40896
2026-05-20T11:15:55Z
Mahuta
2222
45520
wikitext
text/x-wiki
==Hausa==
'''Balas''' {{Audio|Balas.ogg|Balas}} shine kamar cikun kudi da mutum zai bada bayan ya bada wasu a baya<ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,6</ref> <ref>https://web.archive.org/web/20240502094838/https://hausadictionary.com/index.php?search=Balas&title=Special:Search&profile=default&fulltext=1&ns0=1</ref> <ref>https://www.linguashop.com/hausa-dictionary</ref>
==Misalai==
*Audu ya bada Balas din kudin dinkinshi
==Manazarta==
[[Category:Kalma]]
m0t5qr6qz6hkfy28hnw4m57z2o9d7jb
Bakunta
0
9491
45511
39552
2026-05-20T10:54:34Z
Mahuta
2222
45511
wikitext
text/x-wiki
==Hausa==
'''Bakunta''' {{Audio|Bakunta.ogg|Bakunta}} shine mutum yaje wani bakon waje<ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,6</ref> <ref>https://web.archive.org/web/20240502094916/https://hausadictionary.com/index.php?search=Bakunta&title=Special:Search&profile=default&fulltext=1&ns0=1</ref> <ref>https://www.linguashop.com/hausa-dictionary</ref>
==Misalai==
*Audu baisan ya nuna Bakunta a waje ba
==Manazarta==
[[Category:Kalma]]
ffe8ikwh3cxo45lwqzhvxolrbt6c5ms
Balgata
0
9634
45527
39554
2026-05-20T11:18:53Z
Mahuta
2222
45527
wikitext
text/x-wiki
==Hausa==
'''Balgata''' {{Audio|Balgata.ogg|Balgata}} na nufin gutsura ko ballan wani abu <ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,6</ref> <ref>https://web.archive.org/web/20240611114927/https://hausadictionary.com/index.php?search=Balgata&title=Special:Search&profile=default&fulltext=1&ns0=17</ref> <ref>https://www.linguashop.com/hausa-dictionary</ref>
==Misalai==
*Yaron Audu ya Balgata Dan yatsa
==Manazarta==
[[Category:Aiki]]
95vyaoappo1cuhgftjxcc2mf7apvolu
Balaraba
0
9944
45518
35454
2026-05-20T11:14:42Z
Mahuta
2222
45518
wikitext
text/x-wiki
==Hausa==
'''Balaraba''' Wannan kalmar tana nufin sunan macen da aka haifa ranar Laraba
== Misali ==
* Wai shin balaraba tana son zuwa wajen nan kuwa
* Gaskiya balaraban nan tana da mutunci
== Manazarta ==
[[Category:Suna]]
stsx9kd9ceqaqg496yutudbjztuwuc7
Bale
0
10086
45525
36264
2026-05-20T11:18:07Z
Mahuta
2222
45525
wikitext
text/x-wiki
==Hausa==
'''Bale''' Shine jinjirin dan [[Tinkiya]]
==Misali==
f17eehnvg9eoo3lrw2y6tnmhpmybhe4
Bakin-iyaye
0
10491
45499
38115
2026-05-20T10:35:56Z
Mahuta
2222
45499
wikitext
text/x-wiki
'''Bakin-iyaye''' Wani kalmace wadda take nufin tsinuwar iyaye.<ref>Neil Skinner,2007:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,64</ref> <ref>Roxana Ma Newman,2012:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,31</ref> <ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,34</ref>
==Misalai==
*Audu fah Yana da bakin iyaye akan shi domin yana yawan janyo abin da iyayen shi zasu fushi dashi
[[Category:Kalma]]
lshes9hdrcjx34nqhtdw3vay7fwpbum
Bakar-rana
0
10520
45489
38153
2026-05-20T10:20:56Z
Mahuta
2222
45489
wikitext
text/x-wiki
==Hausa==
'''Bakar-rana''' shine wanda ya kasance a ranar auran shi wani mummunan abu ya faru.<ref>Neil Skinner,2007:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,64</ref> <ref>Roxana Ma Newman,2012:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,31</ref> <ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,34</ref>
==Misalai==
*Gaskiya yau baƙar rana ce a gare ni domin a ranar daurin aure na a ranar na rasa ma haifina
[[Category:Kalma]]
b5r0x5zpl29v05boaphqv24kpqbg65j
Bakar-rayuwa
0
10521
45490
38154
2026-05-20T10:21:23Z
Mahuta
2222
45490
wikitext
text/x-wiki
==Hausa==
'''Bakar-rayuwa''' Shi ne koda yaushe yake cikin uƙuba.<ref>Neil Skinner,2007:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,64</ref> <ref>Roxana Ma Newman,2012:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,31</ref> <ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,34</ref>
==Misalai==
*Gaskiya audu wani baƙin rayuwa yake yi a yanzu
[[Category:Kalma]]
f4shjp0dplobm44or0pri1thbal8oeo
Baki-biyu
0
10522
45494
38155
2026-05-20T10:26:41Z
Mahuta
2222
45494
wikitext
text/x-wiki
==Hausa==
'''Baki-biyu''' Shi ne mutumin da yake yawan canza magana idan yayi.<ref>Neil Skinner,2007:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,64</ref> <ref>Roxana Ma Newman,2012:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,31</ref> <ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,34</ref>
==Misalai==
*Gaskiya audu baki biyu gare shi saboda ya cika canza magana
[[Category:Kalma]]
maveu4vfotbdla14dmfgs0obfiwp4dr
Bakin-alkalami
0
10523
45497
38156
2026-05-20T10:28:10Z
Mahuta
2222
45497
wikitext
text/x-wiki
==Hausa==
'''Bakin-alkalami''' shine wani da ake samun shi a jikin sawa wanda ake feƙewa yayi tsini sai a rinƙa rubutu dashi kuma ana amfani da wannan kalmar wajen yin karin magana.<ref>Neil Skinner,2007:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,64</ref> <ref>Roxana Ma Newman,2012:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,31</ref> <ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,34</ref>
==Misalai==
*Karin magana: bakin alkalami ai ya bushe
*Karin ka rubutawa a hankali ka da ka karya bakin alkalamin
[[Category:Kalma]]
7lv09afi78tkin5mmhmhod21o1598zq
Bakin-aljan
0
10524
45496
38158
2026-05-20T10:27:39Z
Mahuta
2222
45496
wikitext
text/x-wiki
==Hausa==
'''Bakin-aljan''' shi ne wanda yake shiga jikin mace ya hana ta aure ko ya shiga cikin namiji ya hana shi aure ko kuma ya rinƙa cutar dashi ta bangarori da dama.<ref>Neil Skinner,2007:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,64</ref> <ref>Roxana Ma Newman,2012:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,31</ref> <ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,34</ref>
==Misalai==
*Halima fah bakin aljan take dashi don suna hana ta yin Sallah
*Gaskiya audu fah ya ƙiyin aure anya bai da bakin aljan na kuwa
[[Category:Kalma]]
kn08i3o0un4kdygex56c3365vmnlghs
Bakin-artabu
0
10525
45498
38159
2026-05-20T10:33:45Z
Mahuta
2222
45498
wikitext
text/x-wiki
==Hausa==
'''Bakin-artabu''' shi ne wanda aka jima ana fafatawa a fagen daga wanda har mutane da dama suka mutu.<ref>Neil Skinner,2007:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,64</ref> <ref>Roxana Ma Newman,2012:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,31</ref> <ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,34</ref>
==Misalai==
*Gaskiya wannan baƙin artabu ne domin an fafata sosai wanda har uban tafiya ta mutu a yayin fadar
[[Category:Kalma]]
hr42iriqn9yykn3v3mvfnr6t54z5fvy
Bakiniyaye
0
10526
45508
38160
2026-05-20T10:52:45Z
Mahuta
2222
45508
wikitext
text/x-wiki
==Hausa==
'''Bakiniyaye''' Shi ne wanda iyayen shi suka tsine mai ko su ka mai baki .<ref>Neil Skinner,2007:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,64</ref> <ref>Roxana Ma Newman,2012:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,31</ref> <ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,34</ref>
==Misalai==
*Kai audu baza ka bi mu ba domin iyayen ka sun ma baki muddin kaje wajen
[[Category:Kalma]]
ox9cvlfje4cmknzj620w03pvafld82t
Bakin-jeji
0
10527
45500
38161
2026-05-20T10:36:18Z
Mahuta
2222
45500
wikitext
text/x-wiki
==Hausa==
'''Bakin-jeji''' wani iyaka ne inda ya rabu tsakanin gari da kuma jeji.<ref>Neil Skinner,2007:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,64</ref> <ref>Roxana Ma Newman,2012:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,31</ref> <ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,34</ref>
==Misalai==
*Audu fah duk aka zo bakin jejin nan sai yayi wani abu kamar surkulle
[[Category:Kalma]]
p8khzajk8q1glx8pos9eal3k489n1w8
Bakin-kishi
0
10528
45501
38162
2026-05-20T10:36:43Z
Mahuta
2222
45501
wikitext
text/x-wiki
==Hausa==
'''Bakin-kishi''' shine macen da take da yawan nuna kishin ta a fili.<ref>Neil Skinner,2007:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,64</ref> <ref>Roxana Ma Newman,2012:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,31</ref> <ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,34</ref>
==Misalai==
*Kai gaskiya larai tada da bakin kishi
*Zai yi wuya wancen ta samu miji saboda kishin ta yayi yawa
[[Category:Kalma]]
ewc03745gvbxc7fn0m4nen47p3uegza
Bakin-rijiya
0
10529
45502
38163
2026-05-20T10:37:09Z
Mahuta
2222
45502
wikitext
text/x-wiki
==Hausa==
'''Bakin-rijiya''' dai wani guri ne in da ake haka rami domin dibar ruwa kuma akan yi amfani da kalmar wajen yin karin magana.<ref>Neil Skinner,2007:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,64</ref> <ref>Roxana Ma Newman,2012:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,31</ref> <ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,34</ref>
==Misalai==
*Karin magana: Bakin rijiya ba wajen wasan yaro ba ne
*Jeka gurin jiriyan can ka dauko min botiki na
[[Category:Kalma]]
dtjditqu4itjr1psm0jdbfwhwz29u2t
Bakin-tuggu
0
10530
45503
38165
2026-05-20T10:37:33Z
Mahuta
2222
45503
wikitext
text/x-wiki
==Hausa==
'''Bakin-tuggu''' dai shi ne a shirya wani mugun abu domin cutar da wani mutum.<ref>Neil Skinner,2007:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,64</ref> <ref>Roxana Ma Newman,2012:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,31</ref> <ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,34</ref>
==Misalai==
*Audu fah ya shirya wani baƙin tuggun da duk sai ya ja mana
[[Category:Kalma]]
6qwwvfbhafm5movtj56588uoocqnc6q
Bakin-zato
0
10531
45504
38167
2026-05-20T10:38:00Z
Mahuta
2222
45504
wikitext
text/x-wiki
==Hausa==
'''Bakin-zato''' shi ne mutum ya rinka zaton mugun abu.<ref>Neil Skinner,2007:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,64</ref> <ref>Roxana Ma Newman,2012:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,31</ref> <ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,34</ref>
==Misalai==
*Audu ka de na wannan baƙin zaton domin babu kyau
[[Category:Kalma]]
53owv2mmdji6c8rj812iybu5v41iftl
Bakinhali
0
10532
45507
41988
2026-05-20T10:52:20Z
Mahuta
2222
45507
wikitext
text/x-wiki
==Hausa==
'''Bakinhali''' shine mutumin da yake da mugun ɗabi'a ko yawan hada rai.<ref>Neil Skinner,2007:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,64</ref> <ref>Roxana Ma Newman,2012:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,31</ref> <ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,34</ref>
==Misalai==
*Gaskiya ban son mutum mai bakin hali
*Da alamu dai Tanimu bakin halin shi yayi yawa
==Manazarta==
[[Category:Kalma]]
fpjqfs75pw12a6uli4ct1sngbm1050r
Balbado
0
11535
45521
43527
2026-05-20T11:16:28Z
Mahuta
2222
45521
wikitext
text/x-wiki
==Hausa==
'''Balbado''' a harshen Hausa tana nufin “bayan gida, bayan gida mai sauƙi, ko wuri da ake sauƙin fita da shiga”. A wasu lokuta kuma, ana amfani da ita wajen nuni da wuri mai ɗan nisa amma da sauƙin shiga ko fita, ko wani abu da ya yi kama da ƙofa ko shiga
.<ref>Neil Skinner,2007:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,83</ref>
<ref>Roxana Ma Newman,2012:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,60</ref>
<ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,47</ref>
==Manazarta==
302x1fhkqvyymvoms2ln9cs80b9l15k
Balbaldo
0
11536
45523
43528
2026-05-20T11:17:21Z
Mahuta
2222
45523
wikitext
text/x-wiki
==Hausa==
'''Balbaldo''' a harshen Hausa tana nufin “bayan gida, bayan gida mai sauƙi, ko wuri da ake sauƙin fita da shiga”. A wasu lokuta kuma, ana amfani da ita wajen nuni da wuri mai ɗan nisa amma da sauƙin shiga ko fita, ko wani abu da ya yi kama da ƙofa ko shiga
.<ref>Neil Skinner,2007:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,83</ref>
<ref>Roxana Ma Newman,2012:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,60</ref>
<ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,47</ref>
==Manazarta==
hwadij6ibxbairo7sehcm3oqs4tx7bw
Baki ɗaya yafi kashi
0
11790
45495
43796
2026-05-20T10:27:09Z
Mahuta
2222
45495
wikitext
text/x-wiki
‘’’Baki_ɗaya_ya_fi_kashi’’’
Nau’in kalma: Karin magana
Ma’ana: Haɗin kai ya fi rabuwar kai.
==Misali==
*Mu haɗa kai; baki ɗaya ya fi kashi.<ref>https://hausadictionary.com/%C9%97aya</re>
== Manazarta ==
ahb956jpoy35gumk8iv0p8u6y4ath3o
Balewa
0
12106
45526
44254
2026-05-20T11:18:31Z
Mahuta
2222
45526
wikitext
text/x-wiki
==Hausa==
'''Balewa''' Kalmar Barke a Hausa tana da ma’ana ta gaisuwa da fatan alheri, musamman idan wani ya samu wata ni’ima ko ya yi wani abu mai kyau. .<ref>Neil Skinner,2007:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,67</ref>
<ref>Roxana Ma Newman,2012:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,66</ref>
<ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,61</ref>
==Misalai==
*Kamar ace barke da shan ruwa
==Manazarta==
1u9oyph2q9zpndtrr6kwdj3jv5s8l5y