Wiktionary
hawiktionary
https://ha.wiktionary.org/wiki/Babban_shafi
MediaWiki 1.47.0-wmf.4
case-sensitive
Midiya
Musamman
Tattaunawa
User
Tattaunawar user
Wiktionary
Tattaunawar Wiktionary
Fayil
Tattaunawar fayil
MediaWiki
Tattaunawar MediaWiki
Samfuri
Tattaunawar samfuri
Taimako
Tattaunawar taimako
Rukuni
Tattaunawar rukuni
TimedText
TimedText talk
Module
Module talk
Event
Event talk
Da'a
0
4074
45761
43116
2026-06-01T20:48:32Z
Abubakar Kaddi
3731
45761
wikitext
text/x-wiki
==Hausa==
```ɗa a, '' ' kalmace wanda hausawa suka arota daga larabci, kuma suke anfani da ita, idan akace da'a kyawawan halaye, hali nagari.
==Hausa==
'''Ɗa'a''' {{Audio|Ɗa'a Hausa word.wav|furuci}} Tana nufin yin wani abu kamar yada aka koya maka, ko aka baka umurni. / Tana nufin yin biyayya ko nuna halin kirki ga na gaba da kai.
misalai
*Musa ya yiwa iyayensa da'a.
*dalibin can baya yiwa malaminsa da'a.
trnsjd4ns67o6o3v7r238qw3b5xsupy
Faduwar wasula
0
4367
45791
35699
2026-06-02T10:04:44Z
A Salisu
3276
45791
wikitext
text/x-wiki
'''Faɗuwar wasula''' Wurin da aka samu [[wasula\wasula]] biyu jere a gaba. <ref> Bunza, Aliyu Muhammad (2002). Rubutun Hausa : yadda yake da yadda ake yin sa. Lagos: Ibrash Islamic Publications Centre. ISBN 978-2821-40-3. OCLC 62456570. </ref>
==Misali==
==Manazarta==
izpp7aatgfezm8e0qu3x8fjw0ughopk
Fadama
0
5480
45785
34041
2026-06-02T10:01:30Z
A Salisu
3276
45785
wikitext
text/x-wiki
==Hausa-==
[[File:Japanese Garden NBG 3 LR.jpg|Wata fadama a kasar Japan|thumb|230px]]
'''Fadama''' {{Audio|Fadama.ogg|Fadama}} ya kasance wani irin wuri ne da ruwa ke taruwa shuke shuke ke fitowa.<ref>Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,71</ref>
==Misalai==
* Sanyin fadama ya kama Lado.
* A fadama ake samun ƙananan shuke shuke.
==Manazarta==
[[Category:Suna]]
[[Category:Waje]]
[[Category:WOCI]]
9k4hqnv2n0as1r0o075adn7igvz4nyh
Fadakarwa
0
5627
45783
33891
2026-06-02T10:00:24Z
A Salisu
3276
45783
wikitext
text/x-wiki
==Hausa==
'''Faɗakarwa''' {{Audio|Fadakarwa.ogg|Fadakarwa}}na nufin magana ta jan Hankali ga mutane domin su aikata abu mai kyau ko su gyara kuskuren su.
<ref>Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,160</ref> <ref>Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,244</ref>
==Misalai==
*Malami yana Fadakarwa A [[masallaci]].
*Shugaba yana fadakar da Al'ummarsa.
Fassara Turanci: '''preaching'''
==Karin Kalma==
*Tunatarwa
*wa'azantarwa
==Karin magana==
Fadakarwa tana da muhimmanci sosai
==Manazarta==
[[Category:Suffa]]
[[Category:Aiki]]
[[Category:WOCI]]
8ajbtgoos1w7po8qjis04fq5qsp024h
Da baza
0
6104
45768
32239
2026-06-01T20:53:21Z
Abubakar Kaddi
3731
45768
wikitext
text/x-wiki
'''Da baza''' {{Audio|Da baza.wav|furuci}} Yana nufin taƙama ko la'akari dawani akanwasu al'amuran.
===Misali===
* Mudai da bazan hajiya muke takarawammu
==Manazarta==
ksl7ogwgk9bbc8uxojin9np57t1p1fa
Da-gangan
0
6105
45764
33563
2026-06-01T20:51:06Z
Abubakar Kaddi
3731
45764
wikitext
text/x-wiki
==Hausa==
'''Da gangan''' {{Audio|Da gangan.wav|furuci}} Yana nufin aikata abu ba'akuskure ba aikata abu asane.
===Misali===
* Wa'annan sunsan ba'a ajjiyemuta anan da gangan suka ajjiyeta.
* Yakashe ɗansa da gangan.
==Manazarta==
esomzw1gon3b2gwg4xogk2a9qk3sbhc
45769
45764
2026-06-01T20:54:24Z
Abubakar Kaddi
3731
45769
wikitext
text/x-wiki
==Hausa==
'''Da gangan''' {{Audio|Da gangan.wav|furuci}} Yana nufin aikata abu ba'akuskure ba aikata abu asane.
===Misali===
* Wa'ɗannan sunsan ba'a ajjiyemuta anan da gangan suka ajjiyeta.
* Yakashe ɗansa da gangan.
==Manazarta==
t82ft0m28pztr7qnz9d4lcvatasd7b5
Da'awa
0
6111
45762
32236
2026-06-01T20:49:16Z
Abubakar Kaddi
3731
45762
wikitext
text/x-wiki
==Hausa==
'''Da'awa'''{{Audio|Da'awa.wav|furuci}} nanufin kiran jama'a zuwa wani abu mekyau ko marakyau.
<ref>Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,,133</ref> <ref>Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,209</ref>
==Misali==
* Jama'a sunshiga daji domin kira akan inganta rayuwar ɗan adam.
==Manazarta==
[[Category:Aiki]]
[[Category: Addini]]
11hfy4cb9mjmw0bjjmjyoycqic41ra4
Dabaibayi
0
6113
45777
32245
2026-06-01T21:00:30Z
Abubakar Kaddi
3731
45777
wikitext
text/x-wiki
'''Dabaibayi''' {{Audio|Dabaibayi.wav|furuci}} Wani abune da akeyiwa dabbobi aƙafafuwansu dan sutsaya aguri ɗaya
===Misali===
* Wannan shanun kaganshi aguriɗaya ko yasha dabaibayi ne kawaishiyasa yatsaya.
==Manazarta==
43sc2e05hzzm18bqddyydrk57uhlu58
Dabam
0
6114
45778
42580
2026-06-01T21:01:14Z
Abubakar Kaddi
3731
45778
wikitext
text/x-wiki
'''Dabam''' {{Audio|Da ban.wav|furuci}} kalmar tana nufin bambanci.<ref>https://kamus.com.ng/hausa/display.php?action=show&word=dabam</ref>
===Misali===
* Wannan wayar da bambanci da wancan wayar.
* Garin alƙahira dabam ne a duniya wajen
==Manazarta==
[[Category:Kalma]]
0fnbuz4gg57z9rxyu0gqbnlc3n1p33o
Da wuri
0
6132
45771
32243
2026-06-01T20:56:20Z
Abubakar Kaddi
3731
45771
wikitext
text/x-wiki
'''Da wuri''' {{Audio|Da wuri.wav|furuci}} kalmar nanufin aiwatar da abu kafin lokacin da a kira atsari, ko aikata wani aiki batareda ɓata lokaciba.
==Misali==
* Nakiraka da wuri bakazaba gashi haryaran sungudu..
* Dakayi aikinnan da wuri da duk ba'asama wannam matsalarba aiko.
==Manazarta==
b1es12acg883vgfs1thpr8iqafteasd
Fadanci
0
6246
45786
21780
2026-06-02T10:01:53Z
A Salisu
3276
45786
wikitext
text/x-wiki
'''Fadanci''' yana nufin aiki acin masarauta.
==Misali==
* mudai munada masumana aiki sosai a masarautanmu.
==Manazarta==
is4rjhmby0440n07xonq2qr658z872e
Fafatawa
0
6247
45794
23857
2026-06-02T10:06:22Z
A Salisu
3276
45794
wikitext
text/x-wiki
==Hausa==
'''Fafatawa''' nanufin ƙoƙari akan wa'ansu al'amura.
<ref>Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,178</ref> <ref>Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,268</ref>
==Misalai==
* Wallahi suna daji sunata fafatawa da yan boko haram.
* Yayau ya aiki anata fafatawa to allah yabada sa'a.
==Manazarta==
[[Category:Aiki]]
rrpp7flms35mea81j791l9e00jzy9mk
Fafutuka
0
6248
45795
33715
2026-06-02T10:07:38Z
A Salisu
3276
45795
wikitext
text/x-wiki
'''Fafutuka''' Kalmar tana nufin neman mafita akan wa'ansu abubuwa.
==Misali==
* Kana ganin yadda aketa fafutuka akan yaza'ai aciro mutanannan amma ko ajikinka wallahi turda halinka.
* Mairo tayi fafutuka a rayuwarta
==Manazarta==
juy4hzv9vowuki3cl5uiq4zkrauysj1
Fagen daga
0
6293
45796
21857
2026-06-02T10:08:19Z
A Salisu
3276
45796
wikitext
text/x-wiki
'''Fagen daga''' wani wajene da ake keɓewa jama'a ko dabbobi domin fafata faɗa.
===Misali===
* Yanzun haka nasan sunshiga fagen daga.
==Manazarta==
nflt5hmoynd8tx91k6ix683zxvm8mcv
Da'ira
0
6450
45763
32238
2026-06-01T20:50:20Z
Abubakar Kaddi
3731
45763
wikitext
text/x-wiki
==Hausa==
==Bayani==
'''Uban Tsangaya''' {{Audio|Da'ira.wav|furuci}} kalmar nanufin kawayewa ko zagayewa.
==Misali==
*Sojojin sunyi da'ira.
*Zanje gurin uban tsangaya anacan anyi da'ira baƙin wuta.
*Sunyi da'ira suna kallonta
tkr4q84wm4apcgwzdnojpwp83vxxkfr
Fade
0
7331
45787
26384
2026-06-02T10:02:31Z
A Salisu
3276
45787
wikitext
text/x-wiki
'''Faɗe''' {{Audio|Fade01.ogg|Fade}} na nufin yin amfani da mace da karfi.<ref>Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,154</ref> <ref>https://hausadictionary.com/fade</ref>
==Misalai==
*An kama wanda sukama wata yarinya faɗe.
==Manazarta==
[[Category:Aiki]]
6i9pgemidcpf3pmkaw53mgcyxo35vqc
Azama
0
7849
45759
45665
2026-06-01T16:09:26Z
Salisu Adamu
2811
45759
wikitext
text/x-wiki
'''Azama''' {{Audio|Azama.wav|Furuci}} na nufin niyya.<ref>https://kamus.com.ng/hausa/display.php?action=show&word=azama</ref>
===Misali===
* Yi azama kakaimin niƙana injin ɗin hudu.
* Nayi azaman tafiya gida
==Manazarta==
rr8s0c8mif25ymvdlizw65bnd2v9d99
45760
45759
2026-06-01T16:11:23Z
Salisu Adamu
2811
45760
wikitext
text/x-wiki
'''Azama''' {{Audio|Azama.wav|Furuci}} na nufin niyya.<ref>https://kamus.com.ng/hausa/display.php?action=show&word=azama</ref>
===Misali===
* Yi azama kakaimin niƙana injin ɗin hudu.
* Nayi azaman tafiya gida
==Fassara==
* Turanci: '''impetus'''
==Manazarta==
[[Category:Halayya]]
2d9u1zgh5iz88djq8zu7v81pq83l1ic
Fadadawa
0
8378
45780
29578
2026-06-02T09:58:39Z
A Salisu
3276
45780
wikitext
text/x-wiki
'''Faɗaɗawa''' {{Audio|Faɗaɗawa.ogg|Faɗaɗawa}} dai ta kasance wata kalmace da take nufin ƙara girman abu musamman idan abin bai kai yadda ake san shi ba sai a kara Faɗaɗa shi ma'ana a ƙara girman shi<ref>https://kamus.com.ng/hausa/display.php?action=show&word=fa%C9%97a%C9%97awa</ref>
==Misali==
== Manazarta ==
[[Category: Kalma]]
tdsxpztwogd5ijdapk5yb3m55obbtn3
Fadi
0
8427
45788
31677
2026-06-02T10:03:09Z
A Salisu
3276
45788
wikitext
text/x-wiki
'''Faɗi''' A faɗin duniya, fadi abu ne dake bayani da tabbatar da faɗin abu wato yanayin shatin girman shi<> worldwide, globally.<ref>https://hausadictionary.com/fa%C9%97i</ref>
==Misali==
==Manazarta==
[[Category:Yanayi]]
1gi50ht3t0qvdjseii9yc005dysein6
Fafa (gayu)
0
8995
45792
31606
2026-06-02T10:05:23Z
A Salisu
3276
45792
wikitext
text/x-wiki
==Hausa==
Fafa na nufin gayu musamman ga matasa samari, kuma fafa amfiyinta ne domin a burge yan mata.
==Misali==
*Bashir ya cika fafa.
*gayen can dan fafa ne
*bikin nan na yau akwai fafa.
==A wasu harsunan==
English-boastful
==Manazarta==
85260mu0hji1lt1j4pfm92qw84xb8i2
Faduwa
0
9146
45790
34324
2026-06-02T10:04:15Z
A Salisu
3276
45790
wikitext
text/x-wiki
'''Faɗuwa''' {{Audio|Faduwa.ogg|Faduwa}} na nufin abu ya fado daga matsayin shi.<ref>Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,63</ref> <ref>Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,56</ref> <ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,40</ref>
== Misalai ==
* An samu faɗuwar Kayan masarufi.
* Naira kullun kara Faɗuwa take.
== Manazarta ==
egnay4ekl6ulrl348wgse1kakbd3ns5
Daba
0
9773
45774
39619
2026-06-01T20:58:24Z
Abubakar Kaddi
3731
45774
wikitext
text/x-wiki
'''Daba''' shine yin abubuwan daya shafi ƙauranci<ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,6</ref> <ref>https://web.archive.org/web/20240612111517/https://hausadictionary.com/index.php?search=Daba&title=Special:Search&profile=default&fulltext=1&ns0=17</ref> <ref>https://www.linguashop.com/hausa-dictionary</ref>
==Misalai==
*Audu yashiga harkar daba
==Manazarta==
[[Category:Aiki]]
23e8n120uov1md394lpw2mgi63k2kqh
Dabaibaye
0
9774
45776
40973
2026-06-01T20:59:58Z
Abubakar Kaddi
3731
45776
wikitext
text/x-wiki
==Hausa==
'''Dabaibaye''' {{Audio|Dabaibaye.ogg|Dabaibaye}} shine daure abu ko zazzagaye abu da igiya<ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,6</ref> <ref>https://web.archive.org/web/20240612111559/https://hausadictionary.com/index.php?search=Dabaibaye&title=Special:Search&profile=default&fulltext=1&ns0=17</ref> <ref>https://www.linguashop.com/hausa-dictionary</ref>
==Manazarta==
[[Category:Aiki]]
4xvlcm0bn033da1plc8yn1gw9rhkw4f
Dab
0
9777
45773
40972
2026-06-01T20:57:36Z
Abubakar Kaddi
3731
45773
wikitext
text/x-wiki
==Hausa==
'''Dab''' {{Audio|Dab01.ogg|Dab}} na nufin abunda yazo kusa ko aka kusa cimma<ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,6</ref> <ref>https://web.archive.org/web/20240612112116/https://hausadictionary.com/index.php?search=Da&title=Special:Search&profile=default&fulltext=1&ns0=17</ref> <ref>https://www.linguashop.com/hausa-dictionary</ref>
==Misalai==
*Lado yazo dab da gida sai Kuma ya juya
==Manazarta==
[[Category:Yanayi]]
mlrz4vkg42lfnund7xm06utfh0d23zt
Daba-daba
0
9779
45775
39620
2026-06-01T20:59:21Z
Abubakar Kaddi
3731
45775
wikitext
text/x-wiki
==Hausa==
'''Daba-daba''' {{Audio|Daba-daba.ogg|Daba-daba}} na nufin jikin Mutum ko abu ya baci da wani abu mai ruwa ruwa<ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,6</ref> <ref>https://web.archive.org/web/20240612112313/https://hausadictionary.com/index.php?search=Daba-daba&title=Special:Search&profile=default&fulltext=1&ns0=17</ref> <ref>https://www.linguashop.com/hausa-dictionary</ref>
==Misalai==
*Audu yayi daba-daba da kunu a jikinshi
==Manazarta==
[[Category:Yanayi]]
f3whh0rkt4d6c74odhzrk679vwirbf5
Fahimtar
0
10135
45779
36725
2026-06-02T09:57:59Z
A Salisu
3276
45779
wikitext
text/x-wiki
==Hausa==
'''Fahimtar''' na nufin ganarda da mutane wani abu kamarsu karatu haka.<ref>Neilc Skinner,2007:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,130</ref>
<ref>Roxana Ma Newman,2012:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,110</ref>
<ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,34</ref>
==Misalai==
*Audu ya iya Fahimtar da mutane cikin sauki
==Manazarta==
[[Category:Yanayi]]
dzjrf3bj6qyrohq0ufwsgf4n2i7upas
Fafata
0
10159
45793
36751
2026-06-02T10:05:53Z
A Salisu
3276
45793
wikitext
text/x-wiki
'''Fafata''' {{Audio|Fafata.ogg|Fafata}} na nufi kokarin yin wani abu ko gwabzawa fada t.<ref>Neil Skinner,2007:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,108</ref>
<ref>Roxana Ma Newman,2012:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,86</ref>
<ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,74</ref>
==Misalai==
*Anata fafatawa tsakanin ƙasar Rasha da Ukiren
==Manazarta==
[[Category:Yanayi]]
mkvjfkcnrlexo3h3g4j7m309dng8psi
Da-nasani
0
10570
45765
38311
2026-06-01T20:51:49Z
Abubakar Kaddi
3731
45765
wikitext
text/x-wiki
==Hausa==
'''Da-nasani''' shine mutumin ko matar da suka aikata wani abu sai daga baya abin yazo ya dame su.<ref>Neil Skinner,2007:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,64</ref> <ref>Roxana Ma Newman,2012:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,31</ref> <ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,34</ref>
==Misalai==
*Audu fah da nasanin rabuwa da larai yake yi
*Larai tazo tayi abu amma kuma duk yazo ya dame da sai da nasani take yi
[[Category:Kalma]]
eqbajt15jkcskz8rdl0l3zl190bv2xa
Da-rarrafe
0
10571
45766
38312
2026-06-01T20:52:17Z
Abubakar Kaddi
3731
45766
wikitext
text/x-wiki
==Hausa==
'''Da-rarrafe''' wata kalmace wadda ake amfani da ita wajen karin magana.<ref>Neil Skinner,2007:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,64</ref> <ref>Roxana Ma Newman,2012:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,31</ref> <ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,34</ref>
==Misalai==
*Da rarrafe yaro ke tashi
*Mu dai je ai komai dan a hankali ne domin da rarrafe yaro ke tashi
==Manazarta==
[[Category:Kalma]]
6ds2u39z9pt47r15i2h56ynzjtfxfao
Da-walaki
0
10573
45767
38315
2026-06-01T20:52:50Z
Abubakar Kaddi
3731
45767
wikitext
text/x-wiki
==Hausa==
'''Dawalaki''' dai wata kalmace wadda ake amfani da ita wajen karin magana.<ref>Neil Skinner,2007:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,64</ref> <ref>Roxana Ma Newman,2012:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,31</ref> <ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,34</ref>
==Misalai==
*Gaskiya audu maganar aurenka ba da walakin goro a miya kana kokarin ka aure ta amma suna kokarin su bama wani
*Lallai biri yayi kama da mutum ashe da walakin goro a miya
==Manazarta==
[[Category:Kalma]]
a2qp768rrnpni8o8psnsjrbkdbmffut
Daako
0
11309
45772
42310
2026-06-01T20:57:00Z
Abubakar Kaddi
3731
45772
wikitext
text/x-wiki
'''Daako''' na nufin [[Jira|Jira]]
==Misalai==
* Inata daakon mudi ya dawo.
* Tin dazu nake daakon ladidi.
==Manazarta==
e97noc2vbp6doll6766scw5v3bk6r7h
Fadagau
0
11462
45782
43437
2026-06-02T09:59:56Z
A Salisu
3276
45782
wikitext
text/x-wiki
==Hausa==
'''Fadagau''' hakanan tana iya nufin faɗuwa da ƙarfi ko ba zato, har ya yi amo ko ya tarwatse
.<ref>Neil Skinner,2007:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,112</ref>
<ref>Roxana Ma Newman,2012:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,106</ref>
<ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,97</ref>
==Misali==
==Manazarta==
b8pkmf2bsddmdre5wglja8lh6a7e62p
Da hali ake cin kasuwa
0
11828
45770
43834
2026-06-01T20:55:22Z
Abubakar Kaddi
3731
45770
wikitext
text/x-wiki
‘’’Da_hali_ake_cin kasuwa’’’
Nau’in kalma: Karin magana
Ma’ana: Kyakkyawan hali ne ke sa mutum ya samu karɓuwa a cikin jama’a.
==Misali==
*Ka gyara halinka, da hali ake cin kasuwa.<ref>https://kamus.com.ng/hausa/display.php?action=show&word=hali</ref>
== Manazarta ==
jxstut16z0s07y6cbqhi3kfwhkcgdyh
Fadadde
0
12292
45781
44775
2026-06-02T09:59:09Z
A Salisu
3276
45781
wikitext
text/x-wiki
'''Fadadde''' Ana amfani da ita don bayyana abu da ya ƙaru a faɗi ko ya bazu sosai.
.<ref>Neil Skinner,2007:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,66</ref>
<ref>Roxana Ma Newman,2012:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,82</ref>
<ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,89</ref>
==Misali==
==Manazarta==
rxjwslrvthujrepgexsdy5np2xr2m35
Fadi-fadi
0
12416
45789
45554
2026-06-02T10:03:33Z
A Salisu
3276
45789
wikitext
text/x-wiki
'''Fadi-fadi''' a Hausa na nufin abu mai faɗi sosai ko mai girma a shimfiɗe.<ref>Neil Skinner,2007:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,17</ref>
<ref>Roxana Ma Newman,2012:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,20</ref>
<ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,27</ref>
==Misali==
==Manazarta==
j3dbkn1v890wc63h2yauhnc6ii92afl
Fadalal
0
12435
45784
45573
2026-06-02T10:00:59Z
A Salisu
3276
45784
wikitext
text/x-wiki
==Hausa==
'''Fadalal''' a Hausa ba kalma ce mai tsayayyen ma’ana a daidaitacciyar Hausa ba, amma ana yawan amfani da ita a zance na yau da kullum (slang) domin nuna.<ref>Neil Skinner,2007:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,17</ref>
<ref>Roxana Ma Newman,2012:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,20</ref>
<ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,27</ref>
==Misali==
==Manazarta==
b59r88v58e22popxeufg3n5t6ugfcfo
Wandar-wandar
0
12531
45740
2026-06-01T12:14:53Z
Jabir S.O
4645
#HWACII
45740
wikitext
text/x-wiki
==Bayani==
'''Wandar-wandar''' Kalmar tana nufin tafiya da canza wuri gefe da gefe.
<ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,131</ref>
==Misalai==
*Tana tafiya wandar-wandar
==Fassara==
* Turanci: '''zigzagging'''
== Manazarta ==
[[Category:Kalma]]
ld8ati1apcrxct525wh4336r1udwx7l
Wandara
0
12532
45741
2026-06-01T12:15:27Z
Jabir S.O
4645
#HWACII
45741
wikitext
text/x-wiki
==Bayani==
'''Wandara''' Kalmar tana nufin lankwasa abu.
<ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,131</ref>
==Misalai==
*Birkila ya lankwasa rodi
==Fassara==
* Turanci: '''Bend something'''
== Manazarta ==
[[Category:Aiki]]
lokpyzafd74y17igjvx7l6e1g1lu6ci
Walwalwal
0
12533
45742
2026-06-01T12:16:23Z
Jabir S.O
4645
#HWACII
45742
wikitext
text/x-wiki
==Bayani==
'''Walwalwal''' Kalmar tana nuni da kwatance ga abu mai shanawa da kyawu.
<ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,131</ref>
==Misalai==
*Rawanin shi na ta walƙiya walwalwal
==Fassara==
* Turanci: '''glossy'''
== Manazarta ==
[[Category:Kalma]]
6wrqhmyezv3p1lusn5tmsgv7boieisg
Wana
0
12534
45743
2026-06-01T12:16:54Z
Jabir S.O
4645
#HWACII
45743
wikitext
text/x-wiki
==Bayani==
'''Wana''' Kalmar tana nufin juya abu musamman wanda yake a zagaye.
<ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,131</ref>
==Misalai==
*Muna wana taya
==Fassara==
* Turanci: '''Wind, Crank'''
== Manazarta ==
[[Category:Kalma]]
lfaowva4l6aj843ufazn9yesey5fq7h
Wallahi
0
12535
45744
2026-06-01T12:17:35Z
Jabir S.O
4645
#HWACII
45744
wikitext
text/x-wiki
==Bayani==
'''Wallahi''' Kalmar tana nufin rantsuwa da ubangiji.
<ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,131</ref>
==Misalai==
*Wallahi na rantse gaskiya ne
==Fassara==
* Turanci: '''By God'''
== Manazarta ==
[[Category:Kalma]]
m9ojxg2xwmkoi8ux7biu2t4udjhmgv1
Wallafa
0
12536
45745
2026-06-01T12:18:08Z
Jabir S.O
4645
#HWACII
45745
wikitext
text/x-wiki
==Bayani==
'''Wallafa''' Kalmar tana nufin rubuta littafi mutun yazama mai wallafi.
<ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,131</ref>
==Misalai==
*Malama Larai ta wallafa littafin tarihin Arewa
==Fassara==
* Turanci: '''Compose'''
== Manazarta ==
[[Category:Kalma]]
6sslhum52fhcry6h75zhh9dg55tdmrq
Walaha
0
12537
45746
2026-06-01T12:18:58Z
Jabir S.O
4645
#HWACII
45746
wikitext
text/x-wiki
==Bayani==
'''Walaha''' Kalmar tana nufin lokacin safiya daga karfe takwas zuwa tara.
<ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,131</ref>
==Misalai==
*Zulai tayi salla da walaha
== Manazarta ==
[[Category:Suffa]]
7p1f98tejn9pi1u8ktk889r1jkarohq
Waiwai
0
12538
45747
2026-06-01T14:42:54Z
Jabir S.O
4645
#HWACII
45747
wikitext
text/x-wiki
==Bayani==
'''Waiwai''' Kalmar tana nufin magana mara tushe wacce ba gaskiya ballantana makama.
<ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,131</ref>
==Misalai==
*Zuwan Malam yau makaranata waiwai ne kawai
==Fassara==
* Turanci: '''Gossip,Rumour'''
== Manazarta ==
[[Category:Kalma]]
3jcnbqckfbtoh5xlxnu2hlb4cc0rdmy
Wala
0
12539
45748
2026-06-01T14:43:25Z
Jabir S.O
4645
#HWACII
45748
wikitext
text/x-wiki
==Bayani==
'''Wala''' Kalmar tana nuni da yanayi na hutu ga mutun.
<ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,131</ref>
==Misalai==
*Audu yana walawa
* Turanci: '''Be at ease'''
== Manazarta ==
[[Category:Suna]]
fuuacetkrcxqvc6mri9g40ndves21oz
Wakiya
0
12540
45749
2026-06-01T14:44:01Z
Jabir S.O
4645
#HWACII
45749
wikitext
text/x-wiki
==Bayani==
'''Wakiya''' Kalmar tana wani karamin kwalban turare.
<ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,131</ref>
:'''Suna''' ''jam'i''. Wakiyoyi
==Misalai==
*Turaren na cikin wakiya
* Turanci: '''Small perfume bottle'''
== Manazarta ==
[[Category:Suna]]
440z2pmm445perqcosyw7yebjrx5jpa
Wajiya
0
12541
45750
2026-06-01T14:44:34Z
Jabir S.O
4645
#HWACII
45750
wikitext
text/x-wiki
==Bayani==
'''Wajiya''' Kalmar tana nufin nama mai sassa ko hawa-hawa na kitse.
<ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,131</ref>
==Misalai==
*Ina son cin nama mai wajiya
== Manazarta ==
[[Category:Suna]]
egxsyrcstzjep3u9xdbyzr7wekjvi5b
Wajen
0
12542
45751
2026-06-01T14:45:04Z
Jabir S.O
4645
#HWACII
45751
wikitext
text/x-wiki
==Bayani==
'''Wajen''' Kalmar tana nufin
<ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,131</ref>
==Misalai==
*Munje wajen taron al'ummar Rigasa
==Fassara==
* Turanci: '''Towards'''
== Manazarta ==
[[Category:Kalma]]
su1cj0xfavh58n7ufvm4zm76696a6r8
Wajabta
0
12543
45752
2026-06-01T14:45:36Z
Jabir S.O
4645
#HWACII
45752
wikitext
text/x-wiki
==Bayani==
'''Wajabta''' Kalmar tana nufin abu da yazama dole.
<ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,131</ref>
==Misalai==
*Ta wajabta agareni inyi azumi
==Fassara==
* Turanci: '''Compulsory'''
== Manazarta ==
[[Category:Kalma]]
7ok0p05naearphb79u5k1erk4zsubf6
Waiwaya
0
12544
45753
2026-06-01T14:46:16Z
Jabir S.O
4645
#HWACII
45753
wikitext
text/x-wiki
==Bayani==
'''Waiwaya''' Kalmar tana nufin juya baya.
<ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,131</ref>
==Misalai==
*Ta waiwaya ta ganni a mota
==Fassara==
* Turanci: '''Turn'''
== Manazarta ==
[[Category:Kalma]]
mspuwhg8fbxh1pqw6zw2udbvvlm0rmy
Yace
0
12545
45754
2026-06-01T14:46:59Z
Jabir S.O
4645
#HWACII
45754
wikitext
text/x-wiki
==Bayani==
'''Yace''' Kalmar tana nufin rashin amincewa, rabuwa da abu.
<ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,134</ref>
==Misalai==
*Maryam ta yi fatali da gayyatar da Shehu ya yi mata zuwa gidanshi.
*shugaban ma'aikata ya kori ma'aikatansa waɗanda ba ƙwararru ba ne sannan ya ɗauki ƙwararru aiki.
==Fassara==
* Turanci: '''Spurn,snub'''
== Manazarta ==
[[Category:Kalma]]
czn75v1p6pyohaiiuxya8e5mhwvbbnr
Yadda.
0
12546
45755
2026-06-01T14:48:06Z
Jabir S.O
4645
#HWACII
45755
wikitext
text/x-wiki
==Bayani==
'''Yadda''' Kalmar tana nuni ga tambaya akan yarda ake yin wani abu.
<ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,134</ref>
==Misalai==
*Nuna min yadda ake zanen Gida
*Bana gane yadda ake lissafin taurari
== Manazarta ==
[[Category:Kalma]]
2tu599mdnhtxe5hcb4cn2e9abnpp4oa
Yada
0
12547
45756
2026-06-01T14:49:33Z
Jabir S.O
4645
#HWACII
45756
wikitext
text/x-wiki
==Bayani==
'''Yaɗa''' Kalmar tana nufin Karanta muhinman bayanan dake cikin rubutu ba tare daka karanta rubutun duka ba.
<ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,134</ref>
==Misalai==
*Na yaɗa jaridar ne kawai
==Fassara==
* Turanci: '''skim off'''
== Manazarta ==
[[Category:Kalma]]
s7hpyxrblh3dma2ysno1gxtlmhfeey1
Yafa
0
12548
45757
2026-06-01T14:50:27Z
Jabir S.O
4645
#HWACII
45757
wikitext
text/x-wiki
==Bayani==
'''Yafa''' Kalmar tana nufin yafiya akan abinda akawa mutun ba dai-dai ba.
<ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,134</ref>
==Misalai==
* Zulai ta yafemin laifin rashin bata kayanta a yarda mu kai alƙawari
==Fassara==
* Turanci: '''forgive'''
== Manazarta ==
[[Category:Kalma]]
7xwzmrfksbt3xrh0lf28ijcuw11s4tk
Yafata
0
12549
45758
2026-06-01T14:51:09Z
Jabir S.O
4645
#HWACII
45758
wikitext
text/x-wiki
==Bayani==
'''Yafata''' Kalmar tana nufin yiwa mutum ishara da hannu ko da kai cewa ya matso.
<ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,135</ref>
==Misalai==
* Ta yi mun yafata da idonta
==Fassara==
* Turanci: '''Beckon'''
== Manazarta ==
[[Category:Suffa]]
0g5lmhnitdicsamf4y45e7533wxwg1l