Wiktionary
hawiktionary
https://ha.wiktionary.org/wiki/Babban_shafi
MediaWiki 1.47.0-wmf.14
case-sensitive
Midiya
Musamman
Tattaunawa
User
Tattaunawar user
Wiktionary
Tattaunawar Wiktionary
Fayil
Tattaunawar fayil
MediaWiki
Tattaunawar MediaWiki
Samfuri
Tattaunawar samfuri
Taimako
Tattaunawar taimako
Rukuni
Tattaunawar rukuni
TimedText
TimedText talk
Module
Module talk
Event
Event talk
Abba
0
6013
46425
41512
2026-08-11T16:05:23Z
Abba Bashir Sheshe
4447
46425
wikitext
text/x-wiki
==Hausa==
'''Abba''' wannan kalmar Larabci ne wanda take nufin [[Mahaifi|mahaifi]]] aturance ana kiranshi da '''Father'''.<ref>Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,</ref> <ref>Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,</ref>
==Misali==
* Kai wannan shine abba na shiya haifeni.
* Abba na yarasu.
*Abba yaci zaɓe
==Manazarta==
[[Category:Suna]]
[[Category:Hausa]]
[[Category:Mutane]]
mhhzf506u3n6szib06jq18sqbcuuj3o
Abadan
0
9447
46421
46325
2026-08-11T16:02:59Z
Abba Bashir Sheshe
4447
/* Manazarta */
46421
wikitext
text/x-wiki
==Hausa==
'''Abadan''' {{Audio|Abadan.ogg|Abadan}} na nufin wani lokaci wanda beda ƙarshe ko Kuma ace ba'a san ƙarshen shi ba.<ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,1</ref> <ref>https://web.archive.org/web/20240425100125/https://hausadictionary.com/index.php?search=Abadan&title=Special:Search&profile=default&fulltext=1&ns0=1</ref> <ref>https://www.linguashop.com/hausa-dictionary</ref>
==Misalai==
*Lado yace daga nan har gaban abadan bazai yafewa barawon daya sace mai takalmi ba
*Muna tare har abadan da ikon Ubangiji
==Manazarta==
[[Category:Yanayi]]
[[Rukuni:Lokaci]]
57n77qiuv887avzsyf2t1gdt2azlb3z
Abari-yahuce
0
10492
46424
41509
2026-08-11T16:04:55Z
Abba Bashir Sheshe
4447
46424
wikitext
text/x-wiki
==Hausa==
'''Abari-yahuce''' ta kasance wata kalmace wadda ake amfani da ita a wajen karin magana.<ref>Neil Skinner,2007:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,64</ref> <ref>Roxana Ma Newman,2012:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,31</ref> <ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,34</ref>
==Misalai==
*Audu kaje ka bayyana mata soyayyar ka domin '''abari ya-huce''' shi ke kawo rabon wani.
*Audu yanata cin abinci da zafi saboda rowa,domin a wurin shi abari yahuce shike kawo rabon wani
==Karin Magana==
*Abari-yahuce shike kawo rabo wani
==Manazarta==
[[Category:Kalma]]
[[Rukuni:Salon Magana]]
th70hobfbsimp89dxmzv2edb28jflu3
Abadan-abidina
0
10500
46422
41506
2026-08-11T16:03:49Z
Abba Bashir Sheshe
4447
/* Manazarta */
46422
wikitext
text/x-wiki
==Hausa==
Abadan {{Audio|Abadan.ogg|Abadan}} Wata kalmace da Hausawa suka samo ta daga larabci suke amfani da ita a turance ana cewa '''Forever'''.<ref>Neil Skinner,2007:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,64</ref> <ref>Roxana Ma Newman,2012:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,31</ref> <ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,34</ref>
==Misalai==
*Gaskiya '''har abada''' bazan sake zuwa wajen cen ba
*Kai ka jama kan ka Audu da baka je ba ai da ba'a ma hakan ba ni dai '''har abada''' bazan sake zuwa ba
*Na gama cin mama '''har abada'''
==Manazarta==
[[Category:Kalma]]
[[Rukuni:Lokaci]]
7y1c6x65wzp6sdamq44tz3l7peq9gla
Abar so
0
10501
46423
46396
2026-08-11T16:04:22Z
Abba Bashir Sheshe
4447
46423
wikitext
text/x-wiki
==Hausa==
Abarso shine abin da wacce mutum yake so ko ace macen da wani yake so.<ref>Neil Skinner,2007:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,64</ref> <ref>Roxana Ma Newman,2012:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,31</ref> <ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,34</ref>
==Misalai==
*Ga '''abar so''' na cen na hango ta ta wuce
* '''Abar so''' na tafi ƙarfin wulaƙanci
*Ka miƙa min sako na wajen '''abar so''' na
==Manazarta==
[[Category:Kalma]]
j5y5fptipvqwh8pvwwhj4dvoe7ypxza
Lugurai
0
12859
46420
46360
2026-08-11T16:01:42Z
Abba Bashir Sheshe
4447
46420
wikitext
text/x-wiki
'''Lugurai''' Kalmar a Hausa tana nufin wurare daban-daban ko sashe-sashe da aka raba abu zuwa cikinsu, wato places/sections/areas.
Ana amfani da ita idan ana magana kan rarrabuwar wuri ko abu zuwa ɓangarori.<ref>Neil Skinner,2007:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P, 10</ref>
<ref>Roxana Ma Newman,2012:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,21</ref>
<ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,27</ref>
==Misalai==
*An raba kasuwa zuwa lugurai daban-daban. (Sashe-sashe na kasuwa.)
*Akwai lugurai da yawa a cikin birni. (Wurare daban-daban.)
*An tsara littafin zuwa lugurai domin sauƙin fahimta. (Sashe-sashe.)
*A taƙaice, lugurai na nufin wurare ko sassa daban-daban da aka raba abu zuwa cikinsu.
== Manazarta ==
alivy72x0rn1xbep5sarpuqjnlnowgb