Wiktionary
hawiktionary
https://ha.wiktionary.org/wiki/Babban_shafi
MediaWiki 1.47.0-wmf.17
case-sensitive
Midiya
Musamman
Tattaunawa
User
Tattaunawar user
Wiktionary
Tattaunawar Wiktionary
Fayil
Tattaunawar fayil
MediaWiki
Tattaunawar MediaWiki
Samfuri
Tattaunawar samfuri
Taimako
Tattaunawar taimako
Rukuni
Tattaunawar rukuni
TimedText
TimedText talk
Module
Module talk
Event
Event talk
Ɓera
0
3570
46611
44873
2026-08-29T11:50:40Z
Salihu Aliyu
2292
Salihu Aliyu moved page [[Bera]] to [[Ɓera]]: Misspelled title
44873
wikitext
text/x-wiki
==Hausa==
[[File:Brown rat illustration.png|Bera Mai launi ja|thumb|230px]]
'''Bera''' Wani halitta ce Wadda [[Allah]] ya halicce shi arami yake rayuwan shi, sai kuma cikin [[Daki|daki]]
Inda ake aje abinci nan ne yake samu yake rayuwa, kokuma bayi dadai sauran wurare. Sannan kuma '''Bera''' wani halitta ne da yake zama a [[Kwata|kwata]] ko [[Daji|daji]] ko kuma a kusa da inda zai samu daman rayuwa ba tare da takura ba. Abunda yafi takura mashi kuma yafi tsoro to [[Mage|mage]] ce ko kuma [[Kyanwa|kyanwa]].<ref>https://hausadictionary.com/bera</ref>
==Misalai==
*Beraye sunyi barna a shagon Garba
==Karin Magana==
*Idan bera na da sata [[Daddawa]] ma na da wari
==Manazarta==
[[Category:Dabbobi]]
===Wata Kalma===
'''Bera''' shi ne sunan macen da ta wuce matakin Ƙwaila kuma bata kai matsayin cikakkiyar Budurwa ba
===magana===
Budurwa ta tace ita bera ce ba kwaila ba.
dbbiscd6l4badc47xvpy9o038ov2pe6
Bera
0
13002
46612
2026-08-29T11:50:41Z
Salihu Aliyu
2292
Salihu Aliyu moved page [[Bera]] to [[Ɓera]]: Misspelled title
46612
wikitext
text/x-wiki
#REDIRECT [[Ɓera]]
j3tbiimnf5b7ykxr45n111mser7zhxs