Wiktionary
hawiktionary
https://ha.wiktionary.org/wiki/Babban_shafi
MediaWiki 1.47.0-wmf.18
case-sensitive
Midiya
Musamman
Tattaunawa
User
Tattaunawar user
Wiktionary
Tattaunawar Wiktionary
Fayil
Tattaunawar fayil
MediaWiki
Tattaunawar MediaWiki
Samfuri
Tattaunawar samfuri
Taimako
Tattaunawar taimako
Rukuni
Tattaunawar rukuni
TimedText
TimedText talk
Module
Module talk
Event
Event talk
fatalwa
0
4208
46624
24525
2026-09-01T16:21:58Z
Zahrah0
3529
46624
wikitext
text/x-wiki
== Hausa ==
'''fatalwa''' abun tsoratarwa
=== suna ===
'''fatalwa''' ''tilo: fatalwa'', ''jam'i: fatalwu'', mutum ne da ya mutu amma a al'ada ke ganin suna tashi su dawo cikin al'umma.
=== misali ===
* Tanko yace yayi gamo da fatalwa
=== karin magana ===
*
=== Fassarori ===
* Turanci: [[ghost]]
* larabci:
== Manazarta ==
<ref>Al Kamusu: Hausa Dictionary, Koyon Turanci ko Larabci, cikin wata biyu, Wallafawa: Muhammad Sani Aliyu, ISBN: 978-978-56285-9-3</ref>
16tyi48hx9wee32k3ns7uavktpk8g2w
Ma'amala
0
5179
46627
17456
2026-09-01T18:55:02Z
Salisu Adamu
2811
46627
wikitext
text/x-wiki
==Hausa==
Kalma ce mai [[Harshen Damo]]
:* Ma'amala yana nufin [[Huɗɗa|huɗɗa]] da tsaman takewa tsakanin mutane.
:* Ma'amala har wa yau tana nufin [[Siya|siya]] da siyarwa tsakanin al'umma na yau da gobe.<ref>Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,194</ref>
==Misalai==
* Jama'a suna ta Ma'amala a ma'aikatar ilimi.
* Zaidu na da Ma'amala mai kyau da makwabtan shi.
* Al'umma suna mu'amala a Kasuwar Maiduguri saboda samuwar zaman lafiya.
==Manazarta==
[[Category:Kalma]]
9hnkivk9l1ggur6fb4tx1fxhqc9zzv5
Biskit
0
5434
46623
31393
2026-09-01T16:12:35Z
Zahrah0
3529
46623
wikitext
text/x-wiki
[[File:BiscuitsAmerican&British.png|Biskit akan faranta|thumb|230px]]
'''Biskit''' Wani abincin yara ne da ake yin shi da [[Alkama|alkama]].<ref>Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,16</ref> Sannan a haɗa shi da wasu abubuwa kamar:
🌾 Garin alkama
🧈 Bota ko margarine
🍬 Suga
🥚 Kwai — a wasu nau’o’i
🥛 Madara — a wasu nau’o’i
🧂 Gishiri kaɗan
🧁 Baking powder ko wasu abubuwan tashi
==Misalai==
*Audu ya siyo wa yaran shi biskit me yaya
==Manazarta==
[[Category:Abinci]]
[[Category:WOCI]]
bevurud86evvryh9b1wqejpjt6om3eq
Gurasa
0
10372
46625
37020
2026-09-01T17:39:39Z
Baby juuu
4702
46625
wikitext
text/x-wiki
'''Gurasa''' {{Audio|Gurasa.ogg|Gurasa}} wani abincin hausawa ne da akeyinshi da fulawa .<ref>https://hausadictionary.com/index.php?search=%C6 go%81alla&title=Special%3ASearch&profile=default&fulltext=1&ns0=1#google_vignette</ref> <ref>Neil Skinner,2007:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,67</ref> <ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,47</ref> <ref>Roxana Ma Newman,2012:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,49</ref>
==Misalai==
*Duk sanda naje Kano sai nayi tsarabar gurasa.
*Gurasa na daga cikin abincin da ake ci a lokacin karin kumallo.
==Manazarta==
[[Category:Dabbobi]]
qt64m4c0dr15oebi66rm1zafcnc6mwd
Choki-Choki
0
13003
46626
2026-09-01T17:54:14Z
Baby juuu
4702
Created page with "'''Choki Choki''' wani nau'in abin ci ne na cakulan da ake samarwa a cikin siffar man cakulan (chocolate paste) a cikin ƙananan bututu ko sanduna. Kamfanin abinci na Indonesia mai suna Mayora Indah ne ke ƙera shi. An fi amfani da Choki Choki a matsayin abin ci ga yara da manya, kuma ana iya ci kai tsaye ko a shafa a kan burodi.> An ƙirƙiri Choki Choki ne domin sauƙaƙa amfani da cakulan a ƙasashe masu zafi, inda cakulan kan narke cikin sauƙi. Kamfanin Mayora shi..."
46626
wikitext
text/x-wiki
'''Choki Choki''' wani nau'in abin ci ne na cakulan da ake samarwa a cikin siffar man cakulan (chocolate paste) a cikin ƙananan bututu ko sanduna. Kamfanin abinci na Indonesia mai suna Mayora Indah ne ke ƙera shi. An fi amfani da Choki Choki a matsayin abin ci ga yara da manya, kuma ana iya ci kai tsaye ko a shafa a kan burodi.>
An ƙirƙiri Choki Choki ne domin sauƙaƙa amfani da cakulan a ƙasashe masu zafi, inda cakulan kan narke cikin sauƙi. Kamfanin Mayora shi ne ya fara sanya man cakulan a cikin bututu, wanda ya sa samfurin ya zama sananne a ƙasashe da dama.
==Sinadarai==
Sinadaran Choki Choki sun haɗa da:
* Sukari
* Mai na kayan lambu
* Madarar gari
* Garin koko (cocoa)
* Maltodextrin
* Gishiri
* Vanilla
* Kwayar cashew (a wasu nau'o'i)<ref>https://klikindogrosir.com/product_details/1367681</ref>
==Amfani==
Ana amfani da Choki Choki ta hanyoyi daban-daban:
* Cin sa kai tsaye
* Shafawa a kan burodi
* Ci tare da biskit
* Amfani da shi wajen kayan zaki
==Misalai==
* Yara suna son cin Choki Choki saboda ɗanɗanon cakulansa.
* Na sayi Choki Choki a shago domin in ci tare da burodi.
* Choki Choki yana ɗaya daga cikin shahararrun kayan zaki na yara.
==Manazarta==
6hkvk9imkniel6ca4hhtzlux9ov2w4y