Wiktionary
hawiktionary
https://ha.wiktionary.org/wiki/Babban_shafi
MediaWiki 1.47.0-wmf.19
case-sensitive
Midiya
Musamman
Tattaunawa
User
Tattaunawar user
Wiktionary
Tattaunawar Wiktionary
Fayil
Tattaunawar fayil
MediaWiki
Tattaunawar MediaWiki
Samfuri
Tattaunawar samfuri
Taimako
Tattaunawar taimako
Rukuni
Tattaunawar rukuni
TimedText
TimedText talk
Module
Module talk
Event
Event talk
kura
0
1824
46648
44388
2026-09-12T18:15:31Z
Salisu Adamu
2811
46648
wikitext
text/x-wiki
== Hausa ==
==Suna==
'''Kura'''{{Audio|Ha Kura.ogg|Ha Kura}} Dabba ce daga cikin nau'ikan namun [[Daji|daji]]
'''Ƙura''' tashin turbaya dalilin iska shine ƙura
'''kura''' wata kala abin daukar kaya ce da ake yin ta a karfe,tana da tayoyi guda biyu.
'''kura''' wata aba ce da ake ciro guga idan ta fada rijiya
'''kurar ƙarfe''' wani suna da ake kiran Mayen karfi.
[[File:HyenaTanzania.JPG|thumb| '''kura''']]
[[File:Bar magnet crop.jpg|thumb|Bar_magnet_crop]]
=== Noun ===
'''kura''' ''f'', pl. '''kuraya'''
==Misali==
*Kura ta cinye rago a bayan gari
=== Pronunciation ===
=== Translations ===
English: [[:en:hyena|hyena]]
French: [[:fr:hyène|hyène]] ''m''
German: [[:de:Hyäne|Hyäne]] ''f''
----
kura kena
== Karin magana ==
*Ko kura ta san gidan mai babban sanda
* Masallacin kura ba'a bawa kare ladani.
* Ba a ba kura ajiyar [[nama]].
* A [[birni|Birnin]] kura ba'a sa [[kare]] dillanci.
* Kura da shan bugu, gardi da karbar kudi.
* Mushen kura, an mutu ana ba yara tsoro.
*Kura kinci da gashi.
<ref>[http://karinmagana.wordpress.com/tag/kura/ kura]</ref>
== Manazarta ==
{{reflist}}
[[Category:Hausa]]
e33lojitydnxtw9hxkrhy96vqwocu9w