Wiktionary
hawiktionary
https://ha.wiktionary.org/wiki/Babban_shafi
MediaWiki 1.47.0-wmf.20
case-sensitive
Midiya
Musamman
Tattaunawa
User
Tattaunawar user
Wiktionary
Tattaunawar Wiktionary
Fayil
Tattaunawar fayil
MediaWiki
Tattaunawar MediaWiki
Samfuri
Tattaunawar samfuri
Taimako
Tattaunawar taimako
Rukuni
Tattaunawar rukuni
TimedText
TimedText talk
Module
Module talk
Event
Event talk
Wiktionary:Ƙofan Al'umma
4
1596
46649
46392
2026-09-15T12:58:07Z
MediaWiki message delivery
1075
/* Mai sauya uwar garken - Za a karanta wiki-kawai na ɗan gajeren lokaci nan ba da daɗewa ba */ new section
46649
wikitext
text/x-wiki
6otcfg109ewk6cpgobul3w65v9wti7q
latsi
0
13006
46650
2026-09-16T11:34:52Z
Umar-askira
2294
Created page with "===Latsi=== Latsi wani nau'i ne na danna abu mai rai ko mare rai donmin ya fitar da abu kamar ruwa ko magana. ===Misali=== *Malam Salihu yana latsa lamu alhalin yana yasha. *Amaryar ta latsa tumatir don yin miya dashi. *Dan Sandan ya latsa mai lefin domin ya fadi gaskiyan abun da ya aikata. ===Nau'in Kalma=== Aiki"
46650
wikitext
text/x-wiki
df86o1rt5fqj78vcmu5cvwluu0a1u6i
lakuta
0
13007
46651
2026-09-16T11:50:10Z
Umar-askira
2294
Created page with "===Lakuta=== Kalmar Lakuta na nufin wata hanya na diba/kalen abu mai maiko ko ruwa da yatsan/yatsun hannu domin ci, sha ko shafawa. Sannan yana da maana na '''Lakata''' a wasu harsunan hausa ===Misali=== *Yakubu ya Lakuta man shafawa. *Sadiya ta lakaci man shanu don ta sa a abinci. *Abba ya lakuto fenti don ya shafa a bango. ===Nau'in Kalma=== Aiki"
46651
wikitext
text/x-wiki
lfafkzfepipwvbs78ucvb0qzfjdgr8t