Wiktionary
hawiktionary
https://ha.wiktionary.org/wiki/Babban_shafi
MediaWiki 1.47.0-wmf.21
case-sensitive
Midiya
Musamman
Tattaunawa
User
Tattaunawar user
Wiktionary
Tattaunawar Wiktionary
Fayil
Tattaunawar fayil
MediaWiki
Tattaunawar MediaWiki
Samfuri
Tattaunawar samfuri
Taimako
Tattaunawar taimako
Rukuni
Tattaunawar rukuni
TimedText
TimedText talk
Module
Module talk
Event
Event talk
Ta'aziya
0
5165
46673
21956
2026-09-27T12:15:50Z
Umar-askira
2294
46673
wikitext
text/x-wiki
==Hausa==
'''Ta'aziya''' Shine nuna jimami da yin gaisuwa ga iyalan wainda akayi ma mutuwa [[Mamaci|mamaci]].<ref>Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,33</ref>
==Misalai==
* Munyi ta'aziya ga iyalan wambai.
* Na furta kalaman ta'aziya ga aboki na.
* Sarki yayi ta'aziya ga iyalan wa'inda suka rasu a fagen yaƙi.
==Manazarta==
tb6bjj51gu6g2z68a7st3jn2vmteana
Matauni
0
8650
46674
30011
2026-09-27T12:20:28Z
Umar-askira
2294
46674
wikitext
text/x-wiki
[[File:Lower wisdom tooth.jpg|Matauni|thumb|230px]]
'''Matauni''' {{Audio|Matauni.ogg|Matauni}} ɗaya ne daga cikin manyan haƙoran dake baki
da ake tauna dasu.<ref>Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,174</ref>
==Misalai==
* Na cizgi nama da matauni
* Mataunin baki na yana ciwo
==Fassara==
* Turanci: '''Molar'''
== Manazarta ==
[[Category:Sassan Jiki]]
9haea78x4xm9fvyvhiil3a644xdjfrm
Sifirin
0
11043
46671
38910
2026-09-27T12:02:35Z
Umar-askira
2294
46671
wikitext
text/x-wiki
==Bayani==
'''Sifiri''' Kalmar tana nufin daukan kaya, dabbobi ko mutane daga wani waje zuwa wani wajen
<ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,111</ref>
==Misalai==
*Ana sifirin kaya daga kasar waje zuwa Najeria
*Ana sifirin dabbobi daga wata kasa zuwa wata kasa
*An haramta sifirin mutane daga wata kasa zuwa wata kasa.
==Fassara==
* Turanci: '''Supply'''
== Manazarta ==
[[Category:Kalma]]
qsmn25yq2r2vcco7gfh4lvcorkbe7e7
Tattaunawa:flood
1
13011
46672
2026-09-27T12:06:07Z
Umar-askira
2294
/* Goge wannan Shafin */ new section
46672
wikitext
text/x-wiki
== Goge wannan Shafin ==
Wannan shafin ya dace a goge shi domin ba kalman hausa bane matukar wan ya/ta kirkiri shafin bai gyara ba [[User:Umar-askira|Umar-askira]] ([[Tattaunawar user:Umar-askira|tattaunawa]]) 12:06, 27 Satumba 2026 (UTC)
eur7w8h4s5m88eyzqykm4jpw85iwwxn